Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Mai karamci Xan mai karamci Xan Mai karamci Yusuf Bn Ya'aqub Bn Ishaq Bn Ibrahim -Aminvin …
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن ابن عمر رضي الله عنهما عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «الكَريمُ، ابنُ الكَريمِ، ابنِ الكَريمِ، ابنِ الكَريمِ يوسفُ بنُ يعقوبَ بنِ إسحاقَ بنِ إبراهيمَ -عليهم السلام-».
Karamci shi ne tattare Kyawawan Xabiu tare da Matsayin Annabta, da kuma kasancewarsa Xa ga Annabawa Uku a Jere, kuma qarin kan haka ga Darajar ilimin sani fassarar Mafarki, ga Mulki da kwarewa cikinsa, da kuma iya gudanar da rayuwar Mutane cikin qauna da kuma kyakkyawar Sura: shi ne Annabin Alllah Yusuf Bn Ya'aqub Bn Ishaq Bn Ibrahim -Aminvin Allah a gare su
Rukunan : ILIMIN AƘIDA · Imani da Manzanni · ANNABAWA DA MANZANNI MAGABATA AMINCI A GARESU