Hadisan kan Imani da Manzanni

Musulunci > Ha > Hadith > Imani da Manzanni

Hadisan Manzo 46 da bayani kan «Imani da Manzanni»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan Imani da Manzanni

Ingantacce ne Lokacin da Adam ya mutu, sai Mala'iku sukayi masa wanka da ruwa azaman kirtani, suka bashi sabo kuma suka ce: Wannan sunnar Adam ce a cikin dansa Ingantacce ne Abu Jumah Al-Ansari ya zo mana, sai ya ce: Mun kasance tare da Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - kuma Moaz bin Jabal yana Ingantacce ne Lallai cewa wani mutum ya ce: Ya Manzon Allah, Shin Annabi Adam Annabi? ya ce: Ey, ya ce tsawon lokaci nawa ne tsakaninsa da Annabi Nuhu? ya ce: "Qarn Ingantacce ne Lallai Allah ya Zavi Kinanata daga cikin 'ya'yan Isma'il, kuma ya zavi Quraishawa daga cikin Kinanata, kuma ya zavi bani Hashim daga cikin Quraishawa, Ingantacce ne Ina da Sunaye guda Biyar: Ni ne Muhammadu da Ahmad, Kuma ni ne Al-mahi wanda da ni Allah yake shafe kafirci, kuma ni ne Alhashir wanda Allah zai tashi Ingantacce ne Manzon Allah SAW ya gaya mana wasu sunayaensa wasu daga ciki mun riqe, sai ya ce: "Ni Muhammad da Ahmad da Al-muqaffa, da Al-hashir, da Annabin rahama Ingantacce ne Maye ya xagaka ya kai Baban Huzaim? Ingantacce ne Lallai cewa Musa ya kasance mai kunya ne Mai yawan Suturce kansa, ba'a iya ganin komai na fatarsa saboda kunyarsa, sai suka cutar da shi daga cikin ba Ingantacce ne Annabi Isa xan Maryam yaga wani Mutum yana sata, sai ya ce da shi: Kayi sata? saiya ce: aa na rantse da Allah wada babu wani Ubangiji sai shi, sai Isa Ingantacce ne Babu wani da za'a haifa a cikin "yan Adam face sai Shaioxan ya shafeshi lokacin da za'a haife shi, sai ya faxo yana kuka daga shafar shaixan sai Marya Ingantacce ne An kirawo shi ne da Alkidr saboda ya zauna akan wata Qasa Busashiya fara, sai kawai ta riqa motsi a bayansa ta koma koriya Ingantacce ne Mai karamci Xan mai karamci Xan Mai karamci Yusuf Bn Ya'aqub Bn Ishaq Bn Ibrahim -Aminvin Allah a gare su Ingantacce ne Bai dace ga Bawa ba ya ce: Ni nafi Yunus Bin Matta Ingantacce ne Lallai Rana ba'a tava tsayar da ita ga wani Mutum ba sai ga Yusha'u a Dararen da ya tafi Baitil maqdis Ingantacce ne Akan ma'adanan Larabawa, kuna tambayata? Zabinsu a cikin jahilci shine zabinsu a musulinci idan sun fahimta Ingantacce ne Ya nuna min a cikin mafarki cewa kun sanya shara, sai maza biyu suka zo wurina, ɗayansu ya fi ɗayan girma, don haka na kusanci su biyun Ingantacce ne Na rantse da wanda ran Muhammad yake a hannunSa , babu wani daya daga wannan al'ummar da zai ji ni Bayahude ne ko Kirista, sannan ya mutu bai yi imani Ingantacce ne Sai muka ce: Kai ne shugabanmu, sai ya ce: "Shugaba Shi ne Allah", muka ce: Mafificinmu a fifiko, kuma mafi girmanmu a kyauta, sai ya ce: "Ku fadi mag Ingantacce ne Daga kanka ka fada za'a ji, ka roka a baka, ka nemi ceto za'a baka ceton Ingantacce ne An bani abubuwa biyar, wadanda ba a baiwa wani daga cikin (Annabawa) a gabani na ba Ingantacce ne Lokacin da Allah ya halicci Adam - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: Ka je ka yi sallama ga wadancan - rukunin mala’iku zaune - sa Ingantacce ne "Allah ka gafartawa Mutane na, saboda su basu sani ba" Ingantacce ne Mafificin yinin da rana ta ɓullo a cikinsa yinin Juma'a Ingantacce ne Allah yaji kan Annabi Musa, hakika an cuce shi sama da wannan sai yayi hakuri Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun Babu wanda ya taɓa cin abinci mafi kyau daga aikin hannu, kuma Annabin Allah Dawud - amincin Allah ya tabbata a gare shi - ya kasance yana cin abincin Ingantacce ne Zakaria - amincin Allah ya tabbata a gare shi - kafinta ne Ingantacce ne ya wuce, kuma babu wani abu a gidana da wani mai hanta zai iya ci sai guntun sha’ir a cikin rake domin ni. Ingantacce ne Ku barni a abinda na bar muku, kaɗai waɗanda ke gabaninku sun halaka ne da tambayarsu da kuma saɓawarsu ga annabawansu Ingantacce ne Dukkanin al'ummata za su shiga aljanna sai wanda ya ƙi Ingantacce ne cewa Annabi, aminci ya tabbata a gare shi, ya kira tukunyar ruwa Ingantacce ne "wani lokaci Annabi Ayyub yana Wanka tsirara, sai fara ta Zinare ta fado masa" Ingantacce ne An gina Musulunci abisa abubuwa biyar Ingantacce ne Ku saurara, kada wani mutum Hadisi ya je masa daga gareni alhali shi yana kishingide akan mazauninsa sai ya ce: Tsakanin mu da ku littafin Allah Ingantacce ne Na rantse da wanda raina yake a hannunSa, Ibnu Maryam (Annabi Isa) ya kusa ya sauka a cikinku yana mai hukunci mai adalci, sai ya karya gicciyayye (cr Ingantacce ne Ni ne Dimam dan Sa'alabata dan uwan Banu Sa'ad dan Bakar Ingantacce ne An saukarwa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - alhali shi yana da shekara arba'in Ingantacce ne Ka rubuta, na rantse da wanda raina yake a hannunSa babu abin da zai fito daga cikinsa sai gaskiya Ingantacce ne Lallai ni na fiku tsoron Allah kuma na fiku saninSa Ingantacce ne Babu wani Annabi daga cikin Annabawa face an ba shi daga cikin ayoyi waɗanda mutane za su yi imani da shi Ingantacce ne ‌Wasu mutane zasu zo a ƙarshen zamani masu ƙananan shekaru masu raunin hankula, suna faɗin mafi alherin zancen halitta (suna yawaita karatun Alƙur'ani Ingantacce ne Mafi alherinku zamanina, sannan waɗanda suke biye musu, sannan waɗanda suke biye musu Ingantacce ne An gina Musulunci abisa abubuwa biyar Ingantacce ne Duk abin da na haneku daga gare shi to ku nisance shi, kuma abinda na umarce ku da shi to ku zo da shi dai dai iyawarku Ingantacce ne Ba'a tava samun wanda yayi magana ba yana zanin goyo sai Mutane Uku Ingantacce ne Qissar Annabi Musa da -Amincin Allah a gareshi tare da Al-Khidr Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Umarni da a Kashe Tsaka kuma ya ce: ta kasance tana busa ga Annabi ibrahim
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah