Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Annabi Isa xan Maryam yaga wani Mutum yana sata, sai ya ce da shi: Kayi sata? saiya ce: aa…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: ««رأى عيسى ابنُ مريم رجلًا يَسْرِق، فقال له: أسَرَقتَ؟ قال: كلا والله الذي لا إله إلا هو، فقال عيسى: آمنتُ بالله، وكذَّبتُ عيني».
Annabi Isa xan Maryam yaga wani Mutum yana sata, sai ya ce da shi: Kayi sata? saiya ce: aa na rantse da Allah wada babu wani Ubangiji sai shi, sai Isa ya ce nayi Imani da Allah,kuma idona ya nunan Qarya ai kayi gaskiya kai da ka rantse da Allah kuma na qaryata abunda ya baiyana gare ni na Satar ta sa; watakila ya xauki abunda yake akwai haqqinsa a cikinsa, ko ya xauka da izinin mai abun, ko kuma bai niyyar kwacewa da Mallakewa ba, ko kuma ya xauka ne don ya gani ko wanin hakan, kuma wannan yana daga cikin girmamawar da Annabawa sukewa Allah SWT
Rukunan : FIƘHU NA MU'AMALAT · RANTSUWA DA BAKANCE · ILIMIN AƘIDA · FIƘHU DA USULU · Imani da Manzanni · ANNABAWA DA MANZANNI MAGABATA AMINCI A GARESU