Hadisan kan RANTSUWA DA BAKANCE

Musulunci > Ha > Hadith > RANTSUWA DA BAKANCE

Hadisan Manzo 16 da bayani kan «RANTSUWA DA BAKANCE»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan RANTSUWA DA BAKANCE

Ingantacce ne Annabi Isa xan Maryam yaga wani Mutum yana sata, sai ya ce da shi: Kayi sata? saiya ce: aa na rantse da Allah wada babu wani Ubangiji sai shi, sai Isa Ingantacce ne Sa'ad Dan Ubada ya yi wa MAanzon Allah fatawa game da alwashi da mahaifiyarsa ta yi, wanda hara ta murtu bata cika shi ba? , sai Manzon Allah tsira da Ingantacce ne ya yi hani daga bakance, ya ce: "Lallai shi ba ya zuwa da alheri, kawai ana fitar da shi ne daga marowaci Ingantacce ne Lallai ni wallahi - in Allah Ya so - bana rantsuwa, sai inga waninta mafi alheri daga gareta. sai na yi kaffarar rantsuwata, kuma nazowa wanda shi ne Ingantacce ne Sulaiman Xan Dauda -Amincin Allah a gare shi ya ce: "Na rantse a wannan Daren zan taki Matana guda Saba'in kowace mace daga cikin su zata haifi Yaron Ingantacce ne Ka riqe wani vangaren na dukiyarka yafi maka Al-kairi Ingantacce ne Duk wanda ya rantse akan wata rantsuwa alhali shi yana fajiri a cikinta dan ya ci dukiyar wani mutum musulmi, to zai gamu da Allah alhali Shi yana Mai Ingantacce ne Duk wanda ya rantse kan wata rantsuwada ya takure kansa da ita yana son karvar Dukiyar wani Musulmi, kuma a halin Qarya ya ke, zai gamu da Allah SWT y Ingantacce ne Yar uawata tayi bakancen zata je dakin Allah babu Takalmi, sai ta \umarce ni da na tambayi Manzon Allah SAW sai na tambaye shi, sai ya ce: ta tafi kum Ingantacce ne Ya kai Abdurrahman Dan Samra, Kada ka nemi Mulki, sabida Idan aka baka sabida kai ka nema to sai abarka da ita Ingantacce ne Wanda ya yi rantsuwa sannan ya ga cewa Allah yana jin tsoron ta, to sai taqawa ta zo Ingantacce ne Babu wani Sauran Maraici bayan Balaga, ko kuma hakurin wuni zuwa dare Ingantacce ne Sayyadin Abubakar -Allah ya yarda da shi- ya shiga wajen wata Mata daga Kabilar Ahmas ana kiranta da Zainab, sai ya ganta bata Magana Ingantacce ne Kaffarar bakance ita ce kaffarar rantsuwa Ingantacce ne Ga ɗayanku ya koma ga rantsuwarsa a cikin danginsa, ya yi zunubi tare da Allah - Maɗaukaki - ya ba da kaffarar da Allah ya ɗora masa. Ingantacce ne Wanda ya rantse ya ce: Ni barrantacce ne daga Musulunci, kuma idan maƙaryaci ne, to ya kasance kamar yadda ya faɗa, kuma idan ya kasance mai gaskiya,
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah