Annabi Isa xan Maryam yaga wani Mutum yana sata, sai ya ce da shi: Kayi sata? saiya ce: aa…

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Annabi Isa xan Maryam yaga wani Mutum yana sata, sai ya ce da shi: Kayi sata? saiya ce: aa…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Annabi Isa xan Maryam yaga wani Mutum yana sata, sai ya…

عن أبي هريرة رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: ««رأى عيسى ابنُ مريم رجلًا يَسْرِق، فقال له: أسَرَقتَ؟ قال: كلا والله الذي لا إله إلا هو، فقال عيسى: آمنتُ بالله، وكذَّبتُ عيني».

Bayanin hadisin: Annabi Isa xan Maryam yaga wani Mutum yana sata, sai ya…

Annabi Isa xan Maryam yaga wani Mutum yana sata, sai ya ce da shi: Kayi sata? saiya ce: aa na rantse da Allah wada babu wani Ubangiji sai shi, sai Isa ya ce nayi Imani da Allah,kuma idona ya nunan Qarya ai kayi gaskiya kai da ka rantse da Allah kuma na qaryata abunda ya baiyana gare ni na Satar ta sa; watakila ya xauki abunda yake akwai haqqinsa a cikinsa, ko ya xauka da izinin mai abun, ko kuma bai niyyar kwacewa da Mallakewa ba, ko kuma ya xauka ne don ya gani ko wanin hakan, kuma wannan yana daga cikin girmamawar da Annabawa sukewa Allah SWT

Rukunan : FIƘHU NA MU'AMALAT · RANTSUWA DA BAKANCE · ILIMIN AƘIDA · FIƘHU DA USULU · Imani da Manzanni · ANNABAWA DA MANZANNI MAGABATA AMINCI A GARESU

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah