Yar uawata tayi bakancen zata je dakin Allah babu Takalmi, sai ta \umarce ni da na tambayi…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Yar uawata tayi bakancen zata je dakin Allah babu Takalmi, sai ta \umarce ni da na tambayi…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

Teburin Abun ciki :

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Yar uawata tayi bakancen zata je dakin Allah babu Takal…

عن عُقْبَة بْن عَامِرٍ رضي الله عنه قال: «نَذَرَتْ أُخْتِي أَنْ تَمْشِيَ إلَى بَيْتِ الله الْحَرَامِ حَافِيَةً، فَأَمَرَتْنِي أَنْ أَسْتَفْتِيَ لَهَا رَسُولَ الله صلى الله عليه وسلم فَاسْتَفْتَيْتُهُ، فَقَالَ: لِتَمْشِ وَلْتَرْكَبْ».

Bayanin hadisin: Yar uawata tayi bakancen zata je dakin Allah babu Takal…

Daga dabi'ar Dan Adam da yake gaggutawa wani lokaci, don haka ya zama tilas ya aikata abin da yake wahala ne a kansa, kuma shari'armu ta zo matsakaiciya, kuma ba ta da taurin rai a cikin ibada har sai ta ci gaba, kuma a cikin wannan hadisin Yar Uwar Uquba ta ne me shi da ya tambayii - Manzon Allah - cewa ta tayi bakancen zuwa harami mai alfarma ba tare da sanya takalmi ba, sai Annabi -SAW- ya gayawa wannan matar zata iya tafiya, don haka ya umurce ta da yin duk abin da za ta iya na tafiya, kuma ta hau abun hawa idan ba za ta iya tafiya ba.

Rukunan : FIƘHU NA MU'AMALAT · RANTSUWA DA BAKANCE · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.7 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah