Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Ya kai Abdurrahman Dan Samra, Kada ka nemi Mulki, sabida Idan aka baka sabida kai ka nema …
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عَبْد الرَّحْمَنِ بْن سَمُرَةَ رضي الله عنه أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال له: «يا عبد الرحمن بن سَمُرَة، لا تَسْأَلِ الإِمَارَةَ؛ فإنك إن أُعْطِيتَها عن مَسْأَلَةٍ وُكِلْتَ إليها، وإن أُعْطِيتَهَا عن غير مَسْأَلَةٍ أُعِنْتَ عليها، وإذا حَلَفْتَ على يمينٍ فرأيتَ غيرها خيرًا منها، فَكَفِّرْ عن يمينك، وَأْتِ الذي هو خير».
Annabi ya hana tambayar Mulki; domin duk wanda ya nema kuma aka bashi to sai ya tozarta kuma sai anbarshi da kwadayinsa a cikin Duniya kuma sai ya fifita Mulkin akan lahirarsa, kuma idan aka bashi mulikin bashi ya nema ba to Allah zai taimake shi akai, kuma cewa rantsuwa akan wani abu bata hana yin Alkairi, sabida idan wanda ya rantse yaga wani Alkairin da yafi rantsuwarsa to sai ya warware rantsuwar tasa da kaffara, sannan ya aikata Alkairinsa.
Rukunan : FIƘHU NA MU'AMALAT · RANTSUWA DA BAKANCE · SIYASA A SHARI'ANCE · FIƘHU DA USULU · DA'AWA DA HISBA