Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Yar uawata tayi bakancen zata je dakin Allah babu Takalmi, sai ta \umarce ni da na tambayi…
Ingantacce neTeburin Abun ciki :
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عُقْبَة بْن عَامِرٍ رضي الله عنه قال: «نَذَرَتْ أُخْتِي أَنْ تَمْشِيَ إلَى بَيْتِ الله الْحَرَامِ حَافِيَةً، فَأَمَرَتْنِي أَنْ أَسْتَفْتِيَ لَهَا رَسُولَ الله صلى الله عليه وسلم فَاسْتَفْتَيْتُهُ، فَقَالَ: لِتَمْشِ وَلْتَرْكَبْ».
Daga dabi'ar Dan Adam da yake gaggutawa wani lokaci, don haka ya zama tilas ya aikata abin da yake wahala ne a kansa, kuma shari'armu ta zo matsakaiciya, kuma ba ta da taurin rai a cikin ibada har sai ta ci gaba, kuma a cikin wannan hadisin Yar Uwar Uquba ta ne me shi da ya tambayii - Manzon Allah - cewa ta tayi bakancen zuwa harami mai alfarma ba tare da sanya takalmi ba, sai Annabi -SAW- ya gayawa wannan matar zata iya tafiya, don haka ya umurce ta da yin duk abin da za ta iya na tafiya, kuma ta hau abun hawa idan ba za ta iya tafiya ba.
Rukunan : FIƘHU NA MU'AMALAT · RANTSUWA DA BAKANCE · FIƘHU DA USULU