Hadisan kan SIYASA A SHARI'ANCE

Musulunci > Ha > Hadith > SIYASA A SHARI'ANCE

Hadisan Manzo 44 da bayani kan «SIYASA A SHARI'ANCE»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan SIYASA A SHARI'ANCE

Ingantacce ne Ya kai Abdurrahman Dan Samra, Kada ka nemi Mulki, sabida Idan aka baka sabida kai ka nema to sai abarka da ita Ingantacce ne Idan Allah yana son yarima mai kyau, ka sanya shi Ministan Ikhlasi, cewa ya manta an ambata, amma ya ce ya taimake shi, kuma idan yana so ya yi in ba Ingantacce ne Allah bai aiko daga annabi ba, kuma ban sanya wanda zai gaje shi ba daga khalifa, amma yana da layi biyu: layin da yake umurtar shi da yi masa nasiha Ingantacce ne Mun yi wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - mubaya'a a kan ji da biyayya a halin rintsi da sauƙi, da farin ciki da baƙin c Ingantacce ne Idan kudin Bahrain suka zo, zan ba ka haka da sauransu da sauransu Ingantacce ne Ka bauta wa Allah shi kaxai, kada ka hada kome da Shi, kuma ka bar abin da ubanninka suka fada, kuma Ya umurce mu da yin addu’a da gaskiya Ingantacce ne Ya Amirul Muminina, Allah Madaukaki ya ce wa Annabinsa - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -: {Ka yi afuwa ka yi umarni da al'ada kuma ka k Ingantacce ne Za'a samu babakere da wasu al'amuran da zaku kisu" suka ce : Ya Manzon Allah mezaka umarcemu? Ya ce: "Ku bada hakkin da ya wajaba akanku, kuma ku roki Ingantacce ne Ya Abu Dharr, na gan ka mai rauni, kuma ina son ka abin da nake so wa kaina, kar ka dora wa mutum biyu, kuma kar ka karbi kudin maraya Ingantacce ne Ya Abu Dharr, kai mai rauni ne, kuma amana ce, kuma a ranar lahira abin kunya ne da nadama, sai dai wadanda suka karbe ta da hakkinta suka biya abin d Ingantacce ne Za'a samu wasu shugabanni zaku sansu kuma zaku yi inkarinsu, wanda ya sani ya kubuta, wanda kuma ya yi inkari ya kubuta, saidai wanda ya yarda ya kuma Ingantacce ne Na ambaci wani abu game da adalcinmu, kuma ina tsammanin zai kulle ni, don haka na ba da umarnin a raba shi Ingantacce ne Kada Ku haxani da Allah a wajen roqona,na rantse da Allah babu wanda zai tanbayeni daga cikinku wani abu sai inbasashi abunda ya roqa ina kuma ina mai Ingantacce ne NASA an dauki wahayi ne a zamanin manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, kuma wannan wahayi ya daina, amma Nokhzkm yanzu ya hada d Ingantacce ne Addini nasiha ne Ingantacce ne "Bawa ba zai taba kaiwa Matakin Masu tsoron Allaba har sai ya bar abunda babu laifi a cikinsa Ingantacce ne Ina tafiya tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - a kansa tare da dusar kankara mai kauri a cikin dutsen. Ingantacce ne Ka yi haquri, domin babu wani lokaci da zai zo face bayan hakan akwai wani sharri a bayansa har sai ka hadu da Ubangijinka Ingantacce ne Ku ji, kuma ku bi, kaɗai abinda aka ɗora musu yana kansu, kuma abinda aka ɗora muku yana kanku Ingantacce ne Ya Allah duk wanda ya jiɓinci wani abu daga al'amarin al'ummata sai ya tsananta musu, to, ka tsananta masa, duk wanda ya jiɓinci wani abu daga al'amar Ingantacce ne Babu wani bawa da Allah Zai ba shi kulawar wani abin kiwo, ya mutu a ranar da zai mutu alhali shi yana algus ga abin kiwonsa sai Allah Ya haramta masa Ingantacce ne Duk wanda ya yi mubaya'a ga limami kuma ya ba shi cinikin hannunsa da 'ya'yan zuciyarsa, to ya rantse da shi idan zai iya. Ingantacce ne Wanene daga cikinku ya yi amfani da shi don aiki, kuma mun kasance muna nannade a dinka, da abin da ke sama da shi, zaren da zai zo da shi ranar tashi Ingantacce ne Wallahi ɗayanku ba zai ɗauki wani abu ba, ba tare da haƙƙinsa ba sai ya haɗu da Allah yana ɗauke da shi a ranar lahira Ingantacce ne Dukkaninku masu kiwone to abin tambayane daga abinda yake kiwonta, Ingantacce ne Duk wanda ya fita daga biyayya, ya kuma rabu da jama'a sai ya mutu, to, ya mutu irin mutuwar Jahiliyya Ingantacce ne Wanda ya zo muku alhali al'amarinku gabaɗaya yana hannun mutum ɗaya (kanku a haɗe a ƙarƙashin shugabancin mutum ɗaya), kuma yana son ya tsaga sandarku Ingantacce ne "Mafi Al-kairin Sahabbai guda hudu ne, Mafi Al-khairin Saraya kuma guda Dari hudu, kuma mafi Al-kairin Rundunar yaki Dari Hudu, Kuma ba za'a taba rinj Ingantacce ne "Manzon Allah ya Kasance, yana jinkirtawa a bayan Matafiya, Saboda ya taimakawa Rarrauna, Kuma ya dauke shi kuma yayi Masa Addu'a" Ingantacce ne Na Hore ku da ji da kuma biyayya cikin Matsuwarka da kuma Yalwatarka, da cikin jin dadi da kuma rashin jin dadinka Ingantacce ne Mun kasance Muna yiwa Annabi SAW Mubaya'a kan ji dabiyayya, yana cewa da mu cikin abunda zaku iya Ingantacce ne Yana kan mutum musulmi ji da kuma da’a a cikin abin da yake so ko yake ki sai dai in an umarce shi da sabo, to idan an umarce shi da sabo to babu ji k Hasan ne "Duk wanda ya wulakanta Shugaba to Allah sai ya Wulakanta shi" Ingantacce ne Kuji kuma Kub,i koda kuwa kuwa Bawa Bahabashe aka Shugabantar muku, Kai kace kansa gudaddajin Zabibi ne Ingantacce ne Duk wanda ya bini to hakika yabi Allah, kuma duk wanda ya Sabamun to hakika ya sabawa Allah, kuma duk wanda yabi Sugabansa to hakika ya bini, kuma duk Ingantacce ne Mafiyan Shuwagabanninku su ne wadan da kuke son su kuma suma suke sonku, kuke sadawa da su kuma suma suke saduwa, Mafi Sharrin Suwagabannninku su ne w Ingantacce ne Duk mutanen da suka jiɓinta wa mace al'amuransu ba zasu rabauta ba Ingantacce ne Na horeku da tsoron Allah, da ji da bi, koda bawa ne mutumin Habasha, za ku ga sabani mai tsanani a bayana, to na horeku da sunnata da sunnar Halifof Ingantacce ne Da a ce sun shigeta da ba zasu fita daga cikinta ba har zuwa ranar alƙiyama; biyayya tana kasancewa ne kawai a aikin alheri Ingantacce ne Lallai za'a samu wasu shugabanni zasu dinga ƙarya suna zalinci, wanda ya gasgata su akan ƙaryarsu kuma ya taimakesu akan zalincinsu to ba ya ta tare d Ingantacce ne Lallai za'a samu wasu fitintinu, ku saurara sannan a samu wasu fitintinu wanda ke zaune a cikinsu ya fi wanda ke tafiya a cikinsu, mai tafiya ya fi w Ingantacce ne Addini nasiha ne Ingantacce ne Ina yi muku wasicci da jin tsoron Allah, da ji da bi, ko da bawa ne ya shugabance ku, domin cewa wanda ya rayu daga cikinku zai ga saɓani mai yawa, to Ingantacce ne Mu muna shiga ga Shugabanninmu sau Mu gaya musu Sacanin abunda Muke faca idan muka futo daga Wurinsu, sai ya ce: Mu muna qirga wannan cikin Munafunci
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah