Musulunci > Ha > Hadith > Daawa da hisba > Duk wanda ya bini to hakika yabi Allah, kuma duk wanda ya Sabamun to hakika ya sabawa Alla…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «من أطاعني فقد أطاع الله، ومن عصاني فقد عصى الله، ومن يطع الأمير فقد أطاعني، ومن يعص الأمير فقد عصاني».
Annabi SAW yayi bayanin cewa biyayya gare shi tana daga cikin biyayya ga Allah, kuma Annabi SAW baya Umarni sai da Shari'a wacce Allah ya Shar'anta ga Al'ummarsa to idan yai Umarni da da wani abu to shi Sharia ne kuma duk wanda ya bi shi to ya bi Allah, kuma duk wanda ya saba Masa to ya sabawa Allah, kuma Shugaba idan Mutum ya bi shi to hakika ya bi Manzo SAW kuma idan ya Saba masa to hakika ya sabawa Manzon; domin Annabi SAW shi wanda ya yi umarni da hakan a cikin mafi yawan Hadisai; sai dai in yayi Umarni da Sabo
Rukunan : SIYASA A SHARI'ANCE · HAƘƘIN SHUGABA A KAN MABIYA · DA'AWA DA HISBA