Musulunci > Ha > Hadith > Daawa da hisba > "Duk wanda ya wulakanta Shugaba to Allah sai ya Wulakanta shi"
Hasan neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي بكرة رضي الله عنه قال: سمعت رسول الله صلى الله عليه وسلم يقول: «من أهان السلطان أهانه الله».
Cikin wannan Hadisin akwai Haramcin wulakanta Umarnin Shugaba; saboda abunda yake hade da shi na Narko mai tsanani game da Kaskantar da shi a Duniya da Lahira, kuma sakamako yana daga cikin irin aikin da Mutum yayi
Rukunan : SIYASA A SHARI'ANCE · HAƘƘIN SHUGABA A KAN MABIYA · DA'AWA DA HISBA