Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Sa'ad Dan Ubada ya yi wa MAanzon Allah fatawa game da alwashi da mahaifiyarsa ta yi, wanda…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عَبْدُ الله بْنُ عَبَّاسٍ رضي الله عنه قال: «استَفْتَى سعد بن عُبَادَةَ رسول الله في نَذْرٍ كان على أمِّه، تُوُفِّيَتْ قبل أَنْ تقضيَهُ، قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : فاقْضِهِ عنها».
Ummu Saad ta rasu bata cika wani alwashi da ke kanta ba, sai Annabi tsira da amincin Allah ya umarci Danta da ya yii mata
Rukunan : FIƘHU NA MU'AMALAT · RANTSUWA DA BAKANCE · FIƘHU DA USULU