Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > An kirawo shi ne da Alkidr saboda ya zauna akan wata Qasa Busashiya fara, sai kawai ta riq…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «إنَّما سُمِّيَ الخَضِرُ أنَّه جلس على فَرْوَة بيضاء، فإذا هي تهتزُّ مِنْ خَلْفِه خَضْراء».
Annabi yana bada labarin cewa An kirawo shi ne da Alkidr saboda ya zauna akan wata Qasa Busashiya fara, sai kawai ta riqa motsi a bayansa ta koma koriya, saboda abunda ya futo a cikinta na ciyayi da koren ganye, Maganarsa a zo cikin Qur'ani a cikin Qissar Annabi Musa a Suratu Alkahf, kuma Malamai sunyi savani kan cewa wai shi Annabi ne ko kuma Waliyyi ne bawan Allah, zance mafi inganci Annabi ne
Rukunan : ILIMIN AƘIDA · Imani da Manzanni · ANNABAWA DA MANZANNI MAGABATA AMINCI A GARESU