Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Daga kanka ka fada za'a ji, ka roka a baka, ka nemi ceto za'a baka ceton
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أنس بن مالك رضي الله عنه مرفوعاً: أخبر النبي صلى الله عليه وسلم : "أنه يأتي فيسجد لربه ويحمده [لا يبدأ بالشفاعة أولا]، ثم يقال له: "ارفع رأسك وقل يُسمع، وسَلْ تُعط، واشفع تُشفَّع".
Manzo mai tsira da amincin Allah zai zo ranar kiyama sai ya yi sujjada ga Allah ya kuma roke shi,sai Allah ya yi masa izini da yin ceto mafi girma, sai Ubangjinsa yace da shi: roki a baka kuma ka nemi ceto a baka, duk bukatarka an karba maka, cetonka kuma an baka
Rukunan : ILIMIN AƘIDA · Imani da Manzanni · Imani da Ranar Lahira · ANNABIMMU MUHAMMAD TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI