Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Lallai Allah ya sanya Gaskiya a kan Harshen Umar da zuciyarsa
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن ابن عمر رضي الله عنهما أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «إنَّ اللهَ جَعَل الحقَّ على لِسان عمر وقَلْبه». وقال ابن عمر: ما نَزَل بالناس أمرٌ قطُّ فقالوا فيه، وقال فيه عمر، إلا نَزَل فيه القرآن على نَحْوِ ما قال عمر.
Ibn Umar -Allah ya yarda da su- a cikin Wannan Hadisin cewa manzon Allah SAW ya bada labarin cewa Allah ya bayyana gaskiya a harshen Umar da zuciyarsa, kuma wanca nanka, kuma wannan Al-amari ne Na halitta ne kuma tabbatacce gare ne, Kuma Ibn Umar ya ce abunda ya faru ga Mutane na wani Al-amari a lokacin Manzon Allah SAW sai sahabbai su ec wani abu na ra'ayinsu da Ijtihadinsu, kuma Umar ya faxi nasa ra'ayin da Ijitihadin face sai Qur'ani ya sauka daidai da faxin Umar -Allah ya yarda da shi
Rukunan : FALALAR SAHABBAI · FALALOLI · FALALOLIN SAHABBAI ALLAH YA YARDA DA SU · ILIMIN AƘIDA · FALALOLI DA LADUBBA · SAHABBAI