Hadisan kan FALALOLI DA LADUBBA

Musulunci > Ha > Hadith > FALALOLI DA LADUBBA

Hadisan Manzo 621 da bayani kan «FALALOLI DA LADUBBA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan FALALOLI DA LADUBBA

Ingantacce ne Yaku wannan mata, ku yi sadaka, dan ni an nuna min cewa kune mafi yawan 'yan wuta". Sai suka ce: Dan me ya Manzon Allah? ya ce: "Kuna yawaita tsinuwa Ingantacce ne Babu wani mutum da zai shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma (Annabi) Muhammad Manzon Allah ne da gaske daga zuciayarsa sai wuta ta hara Ingantacce ne Musulmi shi ne wanda musulmai suka kubuta daga harshensa da hannunsa, wanda ya yi hijira shi ne wanda ya kauracewa abinda Allah Ya yi hani daga gare s Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Umarni da Suxe Yatsu da kuma kwano kuma ya ce: Lallai cewa ku baku san a wanne Albarkar take ciki ba Ingantacce ne Gangaran a karatun Alƙur'ani yana tare da manyan mala'iku masu biyayya ga Allah, kuma wanda yake karanta Alƙur'ani kuma yake guragura a cikinsa yana m Ingantacce ne Allah - alherinSa ya yawaita kuma Ya ɗaukaka - Ya ce: Na tanadarwa bayiNa na gari, abinda wani ido bai taɓa gani ba, kunne bai taɓa ji ba, kuma bai ta Ingantacce ne Dukkan abunda nabawa bawana halal ne, Kuma lallai ni na halicci bayi na kan turba baki xayan, kuma lallai su Shaixanu sun zo musu suka kautar da su da Ingantacce ne Ya Ubangiji ka taimake ni kada ka bada Nasara akaina, ka taimakeni kuma kada ka bada taimako akaina, kayi mun shiri kuma kada kayi mun Makirci a kaina Ingantacce ne Shin kuna cutar ganin rana da tsakar rana, ba cikin gajimare ba? Suka ce: A'a. Ya ce: Shin kuna shan wahala wurin ganin wata a daren cikakken wata, ba Ingantacce ne Allah yana Sunaye Chasa'in da Tara Xari babu xaya babu wanda zai Haddace su face ya shiga Al-janna, kuma shi xaya ne kuma yana son kaxaitawa Ingantacce ne Wasu Mutane Uku sun futo suna tafiya sai Ruwan sama ya sauko, sai suka shiga cikin Kogo. sai Dutse ya rufe su Ingantacce ne Shin bana jin kunyar mutumin da yake jin kunyar mala'iku Ingantacce ne Waɗannan ciyawar suna mutuwa, kuma idan ɗayanku ya zo gidan wanka, to ya ce: Ina neman tsari ga Allah daga sharri da sharri Ingantacce ne Duk wanda ya ce: Ina neman gafarar Allah, wanda babu wani abin bautawa face Shi wanda yake rayayye kuma mai rai kuma ya tuba zuwa gare Shi, an gafarta Ingantacce ne ‌Ku karanta Alƙur’ani domin zai zo ranar alƙiyama yana mai ceton ma'abotansa Ingantacce ne Kada kuyi jayayya a cikin Qur'ani saboda Jayayya a cikinsa Kafirci ne Hasan ne Abin da nake ji muku tsoro shi ne mutumin da yake karatun Alkur’ani, ko da kuwa ana ganin farin cikinsa a kansa, kuma ya munana wa Musulunci. Ingantacce ne Abubuwa biyu nafi tsoro ga Al-umma ta Al-qur'ani da kuma Nono, Amma tsorona da nono saboda zasu riqa bin kauyuka kuma suna bin son ransu kuma suna bar Ingantacce ne Lallai mafi yawan Munafukan Al-ummata sune Makarantanta Ingantacce ne Lallai Allah ya Zavi Kinanata daga cikin 'ya'yan Isma'il, kuma ya zavi Quraishawa daga cikin Kinanata, kuma ya zavi bani Hashim daga cikin Quraishawa, Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Al-qunuti Wata xaya bayan Ruku'u yana Addu'a ga wasu Mutane daga Qabilar Bani Sulaim Ingantacce ne Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare su, kuma sun kasance idan suka ganshi basa miqewa saboda saninsu da yanaqin hakan Ingantacce ne Manzon Allah SAW yazo dubani ba tare da ya hau Alfadari ba ko Doki Ingantacce ne Bai kasance mai yawan alfasha ba, ko mai yawan ɗorawa kansa alfasha ba, ko mai kwararoto a kasuwa, kuma ba ya rama mummuna da mummuna, sai dai yana yi Ingantacce ne Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya ba zai shiga wuta ba Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya cewa Abubakar da Umar: "Waɗannan biyun sune shugabannin dattijan 'yan aljanna daga na Ingantacce ne Lallai Allah ya sanya Gaskiya a kan Harshen Umar da zuciyarsa Ingantacce ne Faxima wata tsokace daga gare ni, duk wanda ya vata mata to ya vata mun Ingantacce ne "Lallai Cewa Mala'ika Jibril ya o da Hoton Nana Aisha a cikin wani koren kyalle na Alhari ni sai ya ce: wannan ce Matarka ce a Duniya da Lahira" Ingantacce ne Lallai Ibrahim Xana ne, kuma ya Mutu a na shayar da shi, kuma lallai yana da Masu shayarwa guda biyu da zasu qarasa masa shayarwa a cikin Al-janna. Ingantacce ne Lallai kowace Alumma tana da Amintaccen ta, kuma lallai amintaccen wannan Al-umma shi ne Abu Ubaidah Bn Al-Jarrah Hasan ne Manzon Allah SAW ya Kasance yana sany da Silke ranar Uhudu, sai yayi zunbur zuwa wani dutse, bai iya hawa ba, sai ya zaunar da Xalha aqarqashinsa, sai Ingantacce ne Kowane Manzo yana da mataimaka Mataimakina Al-zubair Ingantacce ne Zubairu Xan Gwaggo na ne, kuma Mataimakina daga Al-ummata Hasan ne Lallai ƙabari shi ne farkon masauki daga masaukan Lahira, idan mutum ya tsira a cikinsa to abinda ke bayansa ya fishi sauƙi, idan kuma bai tsira a ci Ingantacce ne Sunyi Gaskiya, lallai su ana yi musu Azaba Azabar da Dabbobi suke ji baki xayansu Ingantacce ne ta wani bangaren Ya Abbas, ya baffan Manzon Allah, ka roƙi Allah lafiya a duniya da lahira Ingantacce ne Idann dayanku ya ci abinci to kar ya goge hannunsa har sai ya sude shi. Ingantacce ne Idan Allah Ya tara mutanen farko da na ƙarshe ranar alƙiyama za'a ɗaga tuta ta dukkan wani mayaufdari, sai a ce: Wannan yaudarar wane ɗan wane ce Ingantacce ne Shin ba na ba ku labarin mafi girman zunubai ba? Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya umarce mu da abubuwa guda bakawai, kuma ya hanemu da abubuwa bakwai Ingantacce ne Cewa Manzan Allah-tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi-yayi Zobe na Zinare Ingantacce ne "Duk abun Shan da ya sa Maye to Haramun ne" Ingantacce ne Haramta giya ya sauka ne kuma ana yin ta daga abubuwa biyar ne: inibi, dabino, zuma, alkama, da sha'ir" Ingantacce ne Zaman dakon yini ɗaya saboda Allah shi ne mafi alheri daga duniya da abinda ke kanta Ingantacce ne Ka riqe wani vangaren na dukiyarka yafi maka Al-kairi Ingantacce ne Akwai wani mutum daga waɗanda ke gabaninka ya kasance yana da ciwo, sai ya kasa haƙuri, sai ya ɗauki wuƙa sai ya yanke hannunsa, jinin bai tsaya ba ha Ingantacce ne Kar ku sanya alhariri (siririnsa) ko dibaji, kuma kar ku sha a cikin kofi na zinare ko na azurfa, haka nan kar ku ci a cikin farantansu, don kuwa na s Ingantacce ne Wanda ya sanya alhariri a duniya ba zai sanya shi a lahira ba Ingantacce ne Da wani mutum zai maka leken asiri ba da izinika ba, sai ka jefe shi da dutse, har ka cire masa ido: ba laifi yin hakan Ingantacce ne Manzon Allah ya hana sanya alhariri sai a gurin yatsu biyu, ko uku, ko hudu. Ingantacce ne Shin ba zan gaya muku game da rukunoni uku ba: Daya daga cikinsu ya koma ga Allah, kuma Allah Ya ba shi. Shi kuma dayan,sai yaji kunya sai Allah ya ji Ingantacce ne Ya ce: Ka ce: Ya Allah ka ji tsoron sammai da kassai, wanda ya san gaibi da shaida. Ubangiji kuma Sarki komai, Na shaida babu abin bautawa da gaskiya Ingantacce ne Amma ni ban rantsar da ku ba dan tuhuma gareku, sai dai cewa (Mala'ika) Jibril ya zo min sai ya ba ni labarin cewa Allah - mai girma da ɗaukaka - Yana Ingantacce ne Annabin Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana cewa: Mun zauna sai aka mayar da sarki zuwa ga Allah, kuma godiya ta t Ingantacce ne Lallai su ana musu azaba, kuma ba’a yi musu azaba dan wani babban laifi ba, amma dayansu ya kasance ba ya suturta daga fitsari, amma dayan ya kasance Ingantacce ne Ka barsu don na shigar da su suna da tsarki Ingantacce ne Namiji yana bacci yana bacci, kuma an kwace amanar daga zuciyarsa, don haka alamarta ta kasance kamar laka, to sai ya yi barci, kuma amintar da ita ta Ingantacce ne Idan mutum ya so dan'uwansa to ya sanar da shi cewa shi yana sonsa Ingantacce ne Ya Manzon Allah, waninmu ya iya kwanciya da janaba? sai yace: E, zai iya, amma in yayi alwala.
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah