Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Faxima wata tsokace daga gare ni, duk wanda ya vata mata to ya vata mun
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن المسور بن مخرمة رضي الله عنهما مرفوعًا: «فاطمة بَضْعة مني، فمَن أغضبها أغضبني».
Mnzon Allah SAW yana bada Labari cewa Lallai Faxima wata tsokace daga gare ni, duk wanda ya vata mata to ya vata masa SAW
Rukunan : HAƘƘOƘIN IYALAN GIDAN ANNABI · FALALOLI · FALALOLIN IYALAN GIDAN ANNABI ALLAH YA YARDA DA SU · ILIMIN AƘIDA · FALALOLI DA LADUBBA · IYALAN GIDAN ANNABI