Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Manzon Allah SAW ya Kasance yana sany da Silke ranar Uhudu, sai yayi zunbur zuwa wani duts…
Hasan neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن الزُّبير بن العَوَّام رضي الله عنه قال: كان على النبي صلى الله عليه وسلم دِرْعان يوم أحد، فنهض إلى الصَّخرة فلم يستطع، فأَقعد طلحة تحته، فصعد النبي -صلى الله عليه وسلم عليه- حتى استوى على الصخرة، فقال: سمعتُ النبي صلى الله عليه وسلم يقول: «أَوْجِبْ طلحة».
Manzon Allah SAW ya Kasance yana sanya riguna biyu na Qarfe; saboda kare kansa daga sukar Abokan gaba a yaqin Uhudu sai ya tashi ya fuskanci wani Dutse; don ya hau kansa bai iya hawa ba, sai Xalha -Allah ya yarda da shi- ya zo ya sunkuya kasan manzon allah SAW sai ya hau kansa har ya iya hawa kan Dutsen, sai manzon Allah SAW ya ce: "Ta wajaba ga Xalha" ai lallai cewa xalha da wannan aikin nasa ya tabbatarwa da kansa da wannan aiki na yau ya samu al-janna, kuma ya cancanceta da wannan aikin
Rukunan : DARAJOJIN SAHABBAI ALLAH ƘARA YARDA DA SU · FALALOLI · FALALOLIN SAHABBAI ALLAH YA YARDA DA SU · ILIMIN AƘIDA · FALALOLI DA LADUBBA · SAHABBAI