Kowane Manzo yana da mataimaka Mataimakina Al-zubair

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Kowane Manzo yana da mataimaka Mataimakina Al-zubair

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Kowane Manzo yana da mataimaka Mataimakina Al-zubair

عن جابر رضي الله عنهما قال: قال النبي صلى الله عليه وسلم : «مَن يأتيني بخبر القوم؟» يوم الأحزاب. قال الزُّبير: أنا، ثم قال: «مَن يأتيني بخبر القوم؟»، قال الزُّبير: أنا، فقال النبي صلى الله عليه وسلم : «إنَّ لكل نبي حَوَاريًّا، وحَوَاريِّ الزُّبير».

Bayanin hadisin: Kowane Manzo yana da mataimaka Mataimakina Al-zubair

Yayin da ya kasance ana yaqin Ahzab sai Quraishawa suka zo da su da wasu zuwa Madina; don su yaqi Musulmai sai Manzon Allah ya haqa gwalalo labari ya jewa Musulmai cewa Bani Quraiza daga Yahudawa sun warware Alqawarinsu wanda sukai tare da Musulmai, sai Annabi SAW ya ce: "wa zai zo mun da Labarin Mutane ? a Ranar Yaqin ahzab, Zubair ya ce: Ni sannan ya ce: "Waye zai zo mun da labarin Mutane" Zubai ya ce: Ni Sai manzon Allah SAW ya ce: "Kowane Manzo yana da mataimaka Mataimakina Al-zubair"

Rukunan : FALALOLI · FALALOLIN SAHABBAI ALLAH YA YARDA DA SU · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah