Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Zubairu Xan Gwaggo na ne, kuma Mataimakina daga Al-ummata
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن جابر بن عبد الله رضي الله عنه مرفوعًا: «الزُّبير ابن عَمَّتي، وحَوَاريِّ من أُمَّتي».
Manzon Allah yana bada Labarin cewa Zubair Bn Al-awwam -Allah ya yarda da shi- shi dan gwaggon sa ne Safiyya bint Abdulmuxallib -allah ya yarda da ita, kuma shi Mataimakinsa ne a cikin Al-ummarsa
Rukunan : FALALOLI · FALALOLIN SAHABBAI ALLAH YA YARDA DA SU · FALALOLI DA LADUBBA