Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Da wani mutum zai maka leken asiri ba da izinika ba, sai ka jefe shi da dutse, har ka cire…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هُريرة -رضي اللهُ عنه- مرفوعًا: «لو أن رجلا -أو قال: امْرَأً- اطَّلَعَ عليك بغير إِذْنِكَ؛ فَحَذَفْتَهُ بحَصَاةٍ، فَفَقَأْتَ عينه: ما كان عليك جُنَاحٌ».
Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi ya bada labari cewa da wani zai leka gidan wani ta bayan kofa ko ta saman katanga ko makamanci hakan, sai ya jefe shi da dutse ko ya soke shi da wani karfe a ido, to ba wani abu na zunubi ko na kisasi; Don kuwa shi ya janyowa kansa.
Rukunan : LAIFUFFUKA NA ZUBAR DA JINI · ƘISASI · LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN SALLAMA DA NEMAN IZINI · FIƘHU DA USULU · FALALOLI DA LADUBBA