Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya cewa Abubakar da Umar: "Wa…
Musulunci > Ha > Hadith > Darajojin sahabbai allah ara yarda da su > Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya cewa Abubakar da Umar: "Wa…
Wanda ya ruwaito hadisin: Tirmizi ne ya ruwaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare…
Bayanin hadisin: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa Abubakar Siddiƙ da Umar Faruƙ - Allah Ya yarda da su - sune mafifitan mutane bayan Annabawa, kuma mafifitan waɗanda suka shiga aljanna bayan Annabwa da Manzanni.
Koyarwar hadisin: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare…
- Abubakar da Umar - Allah Ya yarda da su - sune mafifitan mutane bayan Annabawa da Manzanni.
- A aljanna babu tsoho, kai, wanda zai shigeta ɗan shekara talatin da uku ne, abin nufi cewa sune shugabannin wanda ya mutu yana dattijo a duniya, ko kuma hakan izina ne na abinda suke akansa a duniya a lokacin wannan hadisin.
Rukunan :
DARAJOJIN SAHABBAI ALLAH ƘARA YARDA DA SU
· FALALOLI
· FALALOLIN SAHABBAI ALLAH YA YARDA DA SU
· ILIMIN AƘIDA
· FALALOLI DA LADUBBA
· SAHABBAI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله وبحمده
Tsarkin Allah da godiyarSa