Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Lallai kowace Alumma tana da Amintaccen ta, kuma lallai amintaccen wannan Al-umma shi ne A…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أنس بن مالك رضي الله عنه مرفوعًا: «إنَّ لكل أُمَّة أمِينًا، وإنَّ أمِيننا -أيتُها الأمة- أبو عُبيدة بن الجَرَّاح».
A cikin kowace Al-umma daga cikin Al-ummai wani Mutum da ya shahara da Amana sama da kowa, kuma mafi Shaharar wannan Al-ummar da Amana shi Abu Ubaidah Amir Bn Al-jarrah -Allah ya yarda da shi- saboda shi koda yake amanar ta kasance sifa ce da kowa daga cikin sahabbai yayi tarayya da shi a cikinta -Amincin Allah ya tabbata a gare su- sai sigar Hadisin tana nuna cewa ya xaresu a cikinta
Rukunan : DARAJOJIN SAHABBAI ALLAH ƘARA YARDA DA SU · FALALOLI · FALALOLIN SAHABBAI ALLAH YA YARDA DA SU · ILIMIN AƘIDA · FALALOLI DA LADUBBA · SAHABBAI