Hadisan kan ILIMIN AƘIDA

Musulunci > Ha > Hadith > ILIMIN AƘIDA

Hadisan Manzo 397 da bayani kan «ILIMIN AƘIDA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan ILIMIN AƘIDA

Ingantacce ne Mutane da yawa su cika Mutane, amma daga cikin Mata babu waxanda suka cika sai Asiya Matar fir'auna, da Maryam Bint Imran, kuma lallai cewa Falalar Ai Ingantacce ne Naga Ja'afar yana tashi tare da Mala'iku a cikin Al-janna Ingantacce ne Yayin da Ibarahim ya Mutu Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai yana da Mai shayar da shi a cikin Al-janna" Ingantacce ne Lallai kowace Alumma tana da Amintaccen ta, kuma lallai amintaccen wannan Al-umma shi ne Abu Ubaidah Bn Al-Jarrah Hasan ne Manzon Allah SAW ya Kasance yana sany da Silke ranar Uhudu, sai yayi zunbur zuwa wani dutse, bai iya hawa ba, sai ya zaunar da Xalha aqarqashinsa, sai Ingantacce ne Sa'ad ya zo sai Manzon Allah SAW ya ce: Wannan Kawu na ne kowane Mutum ya nuna mun kawunsa Ingantacce ne Ban taba ganin wani mutum da ya Manzon Allah SAW ya fansheshi ba bayan Sa'ad naji shi yana cewa: Ka harba fansarka da Mahaifana Hasan ne Lallai Al-amarinku yana cikin abunda yake damuna bayana, babu mai iya haquri da ku sai mai haquri" Ingantacce ne Ya Ubangiji kasanya shi Shiyayye kuma maishiryarwa kuma ka shiryar da shi Ingantacce ne B'a tava bawa Ammar zavin abubuwa biyu sai ya zavi mafi dacewarsu Ingantacce ne Ya'yan Al-as Muminai ne Amr da Hisham Ingantacce ne Idan Allah ya so karvar ran wani Bawansa a wata Qasa sai ya sanya wata buqata a can Ingantacce ne Idan Allah yana son Al-kairi ga Bawa sai yayi anfani da shi kafin Mutuwarsa Ingantacce ne Sunyi Gaskiya, lallai su ana yi musu Azaba Azabar da Dabbobi suke ji baki xayansu Ingantacce ne Haqiqa anyi mun Wahayi cewa ku za'a Jarrabeku a cikin Qabarinku kusan Fitinar Dujal Ingantacce ne Lallai cewa idan ɗayanku ya mutu za’a bijiro masa da mazauninsa safiya da maraice Ingantacce ne Lallai wannan al'amarin zai kai inda dare da rana suka kai, kuma Allah ba Zai bar wani gidan bulo ko na gashi ba sai Allah Ya shigar da wannan addinin Ingantacce ne Lallai Allah - mai girma da daukaka - yana hanaku ku rantse da iyayenku Ingantacce ne Farkon abinda za’a yi huknci a tsakanin mutane a ranar Alkiyama akan jini ne Ingantacce ne Wanda ya ɗaga makami a kammu, to, ba ya tare da mu Ingantacce ne Shin ba zan gaya muku game da rukunoni uku ba: Daya daga cikinsu ya koma ga Allah, kuma Allah Ya ba shi. Shi kuma dayan,sai yaji kunya sai Allah ya ji Ingantacce ne Lallai su ana musu azaba, kuma ba’a yi musu azaba dan wani babban laifi ba, amma dayansu ya kasance ba ya suturta daga fitsari, amma dayan ya kasance Ingantacce ne Namiji yana bacci yana bacci, kuma an kwace amanar daga zuciyarsa, don haka alamarta ta kasance kamar laka, to sai ya yi barci, kuma amintar da ita ta Ingantacce ne Lallai ni nasan cewa kai dutse ne, baka cutarwa kuma baka anfanarwa, da badan cewa ni naga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yan Ingantacce ne Ba zan yi kuka ba idan ban san cewa abin da Allah Ta’ala yake da shi ba alheri ne ga Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - am Ingantacce ne Me ya hana ka ziyarce mu fiye da yadda ka ziyarce mu? Ingantacce ne Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira, to bakonsa ya girmama ladar sa. ”Suka ce:“ Mene ne sakamakonsa? Ya Manzon Allah, ya ce: Yininsa da dar Ingantacce ne Akan ma'adanan Larabawa, kuna tambayata? Zabinsu a cikin jahilci shine zabinsu a musulinci idan sun fahimta Ingantacce ne Cewa wani mutum ya tambayi Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - daga alkiyama, sai ya ce: Yaushe ne alkiyama? Ya ce: "Mai ka tanada Ingantacce ne Shin bana ba ku labari ba game da Jujal, wanda babu wani annabi da ya zantar da mutanensa shi ? lallai shi mai ido ɗaya ne, kuma shi zai zo a tare da Ingantacce ne Wanda raina yake a hannunsa duniya ba ta tafiya har sai wani mutum ya tsallake kabari, sai ya yi birgima a kansa ya ce: Ina ma dai in kasance wurin ma Ingantacce ne Sa'a ba za ta tashi ba har sai Yufiretis ta janye daga dutsen zinariya don yaƙi da ita, kuma ana kashe kowane ɗari da tasa'in da tara. Ingantacce ne Sun bar garin kamar yadda yake, ba abin da ya rufe su sai makoki Ingantacce ne Za a sami wani khalifa daga cikin magadanku a karshen zamani, yana rokon kudi ba ya kirgawa Ingantacce ne Bari a samu lokaci ga mutanen da wani mutum zai yi dawafin sadaka ta zinariya kuma ya ga ba wanda zai karba daga gare shi, kuma an ga mutum daya yana Ingantacce ne Masu adalci na farko sun tafi na farkon, kuma tabo ya kasance kamar sha’ir ko dabino Hasan ne Mutum yana kan Addinin abokinsa, saboda haka dayanku ya duba wanda zai yi abokantaka (da shi) Ingantacce ne Ya nuna min a cikin mafarki cewa kun sanya shara, sai maza biyu suka zo wurina, ɗayansu ya fi ɗayan girma, don haka na kusanci su biyun Ingantacce ne Ku yi gaggawa da ayyuka (na alheri), wasu fitinu kamar yankin dare ne mai duhu, Ingantacce ne Ban kasance mai kishin daya daga cikin matan Annabi ba - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ba na kishin Khadija - Allah Ya yarda da ita Ingantacce ne Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, azaba ta tabbata ga larabawa daga sharrin da ya kusanto, a yau an buɗe katangar Yajuju da Majuju kwatankwacin Ingantacce ne Ya Amirul Muminina, Allah Madaukaki ya ce wa Annabinsa - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -: {Ka yi afuwa ka yi umarni da al'ada kuma ka k Hasan ne Bala'i ba zai gushe ga mumini da mumina ba a kansa da ɗansa da dukiyarsa har sai ya gamu da Allah ba shi da wani laifi Ingantacce ne ‌Idan kin so ki yi haƙuri aljanna ta tabbata gareki, idan kuma kin so zan roƙa miki Allah Ya yaye miki Ingantacce ne ‌Addu'ar musulmi ga ɗan'uwansa a ɓoye abar karɓa ce Hasan ne ta wani Sanadin Ni ina ganin abunda bakwa gani, Sama tayi kuka kuma ya dace da tayi kukan, babu bugeren da zai ishi Yastu huxu a cikinta sai akawai Mala'ika ya sanya Ingantacce ne Na rantse da wanda ran Muhammad yake a hannunSa , babu wani daya daga wannan al'ummar da zai ji ni Bayahude ne ko Kirista, sannan ya mutu bai yi imani Ingantacce ne Imani kashi sba;in da Tara ne ko kuma kashi Sittin da Tara, mafificinsu shi ne faxin babu wani abun bauta da gaskiya sai Allah, Mafi qanqanta kuma shi Hasan ne ta wani Sanadin Duk wanda ya haxiye fushi, kuma yana da ikon ya ya rama, Allah zai kirawo shi a cikin Mutane a Ranar Al-qiyama ya zava Masa daga cikin Matan Hurul-Ain Ingantacce ne Tsinuwar Allah ta tabbata a kan Yahudawa da Nasara, sun riƙi kaburburan Annabawansu masallatai Ingantacce ne Allah madaukaki yana cewa: {Don haka kada ku sanya wa Allah kima, duk da cewa kun sani.} Ibn Abbas ya fada a cikin ayar cewa: "Aboki: shirka ne, wanda Ingantacce ne Ya Allah kada Ka maida kabarina gunki Ingantacce ne Lallai cewa Gwaggwaben lada yana tare da Girman Bala'i kuma cewa Allah Mai girma da Daukaka idan yaso Mutane to sai ya Jarrabesu, to duk wanda yarda d Ingantacce ne Ni ne mafi wadatar abokanan tarayya daga shirka, duk wanda ya aikata wani aiki ya hada ni da wani a aikin to Zan bar shi da shirkarsa Ingantacce ne Lallai ni ina barranta zuwa ga Allah da ya zama ina da badadi daga cikinku, to lallai cewa Allah - Madaukakin sarki - hakika Ya rike ni badadi, kamar Ingantacce ne a baki dayan hanyoyin sa Kada ku ce : Allah Ya so wane ma ya so, saidai ku ce: Allah ne Ya so, sannan wane ma ya so Ingantacce ne Na rantse da Allah ina mai karya shi ne mafi soyuwa a gareni da na rantse da waninsa Ingantacce ne Lallai Allah Yana kishi, muminima yana kishi, kishin Allah (shi ne) mumini ya zo wa abinda (Allah) ya haramta masa Ingantacce ne Lallai za ku bi hanyoyin waɗanda zo kafinku, taki da taki, zira'i da zira'i Ingantacce ne Wanda ya rantse da wanin Allah to hakika ya kafirta ko ya yi shirka
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah