Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Na rantse da Allah ina mai karya shi ne mafi soyuwa a gareni da na rantse da waninsa
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عبد الله بن مسعود رضي الله عنه قال: "لأن أحلف بالله كاذبًا أحب إليَّ من أن أحلف بغيره صادقًا".
Dan Mas'ud yana cewa Rantsuwa ta da Allah alhalin ina Mai karya cikin hakan asama hakan zai faru to hakan yafi mun soyuwa a gareni da in rantse da wanin Allah akan wani Abu kuma ina da gaskiya a kansa, kuma cewa ya rinjayar da rantsuwa da Allah yana mai karya kan rantsuwa da waninsa yana mai gaskiya; Domin Rantsuwa da Allah cikin hakan akwai a cikinsa wani yanayin aikin lada na kadaita Allah, kuma da laifin Karya a cikinsa, kuma Rantsuwa da waninsa yana mai gaskiya a cikinsa akwai ladan gaskiya kuma da laifin Shirka, kuma ladan kadaita Allah yafi girma kan ladan gaskiy, kuma laifin karya yafi sauki akan laifin shirka
Rukunan : ILIMIN AƘIDA · IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA · Kaɗaita Allah cikin bauta