Hadisan kan IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA

Musulunci > Ha > Hadith > IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA

Hadisan Manzo 122 da bayani kan «IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA

Ingantacce ne Ka tafi da takalman nan waɗannan, duk wanda ka gamu da shi ta bayan wannan shingen yana shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah kuma zuciyarsa Ingantacce ne ‌Allah Ya fi tausayin bayinSa fiye da wannan matar ga ɗanta Ingantacce ne Babu wani mutum da zai shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma (Annabi) Muhammad Manzon Allah ne da gaske daga zuciayarsa sai wuta ta hara Ingantacce ne Ganin cewa kare na zaune a cikin kududdufi, kuma kusan kishirwa ta kashe shi, lokacin da wata karuwa ta ganta a matsayin karuwa ga Banu Isra'ila, don Ingantacce ne Ya Ubangiji ka taimake ni kada ka bada Nasara akaina, ka taimakeni kuma kada ka bada taimako akaina, kayi mun shiri kuma kada kayi mun Makirci a kaina Ingantacce ne Ubangijimmu maɗaukaki Yana sauka a kowanne dare, zuwa sama makusanciya, lokacin da ɗaya bisa uku na dare ya saura Ingantacce ne Shin kuna cutar ganin rana da tsakar rana, ba cikin gajimare ba? Suka ce: A'a. Ya ce: Shin kuna shan wahala wurin ganin wata a daren cikakken wata, ba Ingantacce ne Imani bayamane ne kuma Hikima ma bayamaniya ce Ingantacce ne Allah yana Sunaye Chasa'in da Tara Xari babu xaya babu wanda zai Haddace su face ya shiga Al-janna, kuma shi xaya ne kuma yana son kaxaitawa Ingantacce ne Baki xayan Qasa Masallaci ce sai dai Maqabarta da kuma Banxaki Ingantacce ne Kada ku zauna a kan kaburbura, kada kuma ku yi Sallah kuna kallonsu Ingantacce ne Idan dayanku ya tsaya a cikin sallarsa, to yana rokon Ubangijinsa ne, ko kuma idan Ubangijinsa yana tsakaninsa da alqibla, don haka kada ku tofa wa ɗa Ingantacce ne Wadannan wasu mutane ne idan bawa na gari ya mutu daga cikinsu, ko kuma mutumin kirki, sai su gina masallaci akan kabarinsa Ingantacce ne Lallai Allah - mai girma da daukaka - yana hanaku ku rantse da iyayenku Ingantacce ne Shin ba zan gaya muku game da rukunoni uku ba: Daya daga cikinsu ya koma ga Allah, kuma Allah Ya ba shi. Shi kuma dayan,sai yaji kunya sai Allah ya ji Ingantacce ne Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira, to bakonsa ya girmama ladar sa. ”Suka ce:“ Mene ne sakamakonsa? Ya Manzon Allah, ya ce: Yininsa da dar Ingantacce ne Tsinuwar Allah ta tabbata a kan Yahudawa da Nasara, sun riƙi kaburburan Annabawansu masallatai Ingantacce ne Ni ne mafi wadatar abokanan tarayya daga shirka, duk wanda ya aikata wani aiki ya hada ni da wani a aikin to Zan bar shi da shirkarsa Ingantacce ne Lallai ni ina barranta zuwa ga Allah da ya zama ina da badadi daga cikinku, to lallai cewa Allah - Madaukakin sarki - hakika Ya rike ni badadi, kamar Ingantacce ne a baki dayan hanyoyin sa Kada ku ce : Allah Ya so wane ma ya so, saidai ku ce: Allah ne Ya so, sannan wane ma ya so Ingantacce ne Na rantse da Allah ina mai karya shi ne mafi soyuwa a gareni da na rantse da waninsa Ingantacce ne Lallai Allah Yana kishi, muminima yana kishi, kishin Allah (shi ne) mumini ya zo wa abinda (Allah) ya haramta masa Ingantacce ne Meye banbancin wadannan?zuciyarsu na yin taushi in suka ji ayoyi bayyanannu,su kuma rikice in suka ji ayoyi masu rikitarwa". Ingantacce ne Wani Malami daga Malaman Yahudawa yazo wajan Manzan Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi sai yace:Ya Muhammad,hakika mun samu cewa Allah z Ingantacce ne "Allah Mai xaukaki zai naxe sammai da a ranar Al-qiyama sannan ya xaukesu da Hannunsa na Dama sannan ya ce: Ni ne Mai Mulki ina masu jabberanci? kuma Ingantacce ne Kada ku wuce gona da iri wajen yabona, yadda Nasara suka maida Dan Maryam, ni kawai bawa ne, to ku ce: Bawan Allah kuma ManzonSa Albani ya Rawaito Ingancin sa daga Ibn Taimiyya amma bai bibiye shi ba Mene ne sammai bakwai da kassai bakwai a cikin tafin Mai rahama, sai dai a matsayin kwaya a hannun dayanku Ingantacce ne Kujerar tana cikin karaga sai dai kamar zoben karfe da aka jefa a tsakanin bayana na masu gidan. Ingantacce ne mafi arzikin mutane da cetona a ranar Kiyama, wanda ya ce babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, yana mai tsarkakewa daga zuciyarsa ko ransa Ingantacce ne Allah Zai shigar da shi Aljanna akan aikin da yake akansa Ingantacce ne Wanda ya mutu alhali shi yana kiran kishiya wanin Allah zai shiga wuta Ingantacce ne Masu tsanantawa sun halaka Ingantacce ne Babu ciratar cuta kuma babu camfi, fatan alkairi yana birgeni" ya ce: A ka ce : Menene fatan alkairi? sai ya ce: "Magana mai dadi Ingantacce ne Ku kusanto ku daidaita, ku sani cewa babu wani daga cikinku da zai tsira da aikinsa". Suka ce: Ya Manzon Allah koda kaine?ya ce: "Koda nine sai dai id Ingantacce ne Yana cewa :’ku yi ceto za ku sami sakamako Allah Ya na hukunci ne akan harshen Manzonsa da abinda Ya so’’ Ingantacce ne Ni ina inda zatan bawaNa yake, kuma Ni ina tare da shi lokacin da yake ambatona Ingantacce ne Idan Allah Madaukakin Sarki yana son rahamar al'ummar da Annabin ta ya mallake ta a gaban ta, to ya sanya ta zama wuce gona da iri a hannun ta. Ingantacce ne Wani bawa ba zai suturta wani bawa a duniya ba sai Allah Ya suturta shi a ranar Alƙiyama Ingantacce ne Akan me zamu yi maka caffa? ya ce: "Akan ku bautawa Allah kuma kada ku sanya wa Allah wani abun tarayya da Shi, da salloli biyar, ku bi - sai ya boy Nawawi ya ce: Hadisi ne mai kyau ‌Allah Ya gafarta wa al’ummata kurakurai da mantuwa da abin da aka tilasta su akansa Ingantacce ne Ni ne mafi cancantar abin da kuka yi wa bawa na. Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya zo wurina ya sha daga kwanon da aka rataye a tsaye Ingantacce ne Ya ku mutane ! Lallai Allah Mai tsarki ne ba Ya karba sai mai tsarki, kuma Allah Ya umarci muminai da abinda Ya umarci Manzanni da shi Ingantacce ne Lallai Allah Ya rubuta kyawawa (lada) da munana (alhaki), sannan Ya bayyana hakan, wanda ya yi nufin kyakkyawa bai aikatata ba, to, Allah zai rubuta m Ingantacce ne Allah ba Ya duba zuwa surorinku da dukiyoyinku, sai dai Yana duba zuwa zukatanku da ayyukanku Ingantacce ne Ya bayina lallai ni Na haramta zalunci a kan kaina, kuma na sanyashi abin haramtawa, to, kada ku yi zalunci Ingantacce ne Mafi soyuwar garuruwa a wurin Allah sune masallatansu, kuma mafi ƙin garuruwa a wurin Allah sune kasuwanninsu Ingantacce ne Lokacin da Allah ya halicci halitta, ya rubuta a cikin wani littafi, kuma yana tare da shi a kan karaga: Rahamata ta rinjayi fushina Ingantacce ne Lallai cewa Annabi ya aika Wani Mutum a wani yaki sai ya kasane yana" karantawa abokansa in yana jansu Sallah, Sai yake cika karatunsa da: Kulhuwa. Ingantacce ne Na tambayi Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: Wanne zunubine mafi girma a wurin Allah? ya ce: " Ka sanyawa Allah kishiya alhali Ingantacce ne Allah Ya tsinewa Yahudawa da Nasara, sun riƙi ƙaburburan Annabwansu (a matsayin) masallatai Hasan ne Yakai ɗan Adam lallai cewa kai baka roƙeni ba, ka yi kwaɗayi gareni zan gafarta maka abinda ya kasance gareka babu ruwaNa Ingantacce ne Allah Madaukakin Sarki zai yi dariya ga wasu maza biyu da suka kashe juna suka shiga Aljanna. Wannan yana fada ne saboda Allah kuma ana kashe shi, san Ingantacce ne ‌Lallai kai kana da ɗabi'u biyu waɗanda Allah Yake sonsu: Haƙuri da kuma dangana Ingantacce ne Lalle Allah Yana jinkirtawa azzalumi, har idan ya kama shi ba zai taɓa kufcewa ba Ingantacce ne Na rantse da wanda raina yake a hannunsa zaku bi hanyar wadanda ke gabaninku Sanadinsa Hasan ne Cewa wani mutum ya zo wa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai ya yi masa magana a akan wani al'amari, sai ya ce: Allah Ya so k Ingantacce ne Mafi tsananin azaba a wurin Allah a ranar Alkiyama wadanda suke kwaikwayon halittar Allah Ingantacce ne Manzon Allah ya kasance idan ya dora Jagora a rundunar yaki yakan yi masa wasiyya da jin tsoron Allah, da kuma wadanda suke tare da shi na Musulmi da Ingantacce ne Shin ba na aika ka ba a kan abin da Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya aike ni ba?? Kada ka bar mutum-mutumi sai ka share
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah