Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Allah Madaukakin Sarki zai yi dariya ga wasu maza biyu da suka kashe juna suka shiga Aljan…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «يضحكُ اللهُ سبحانه وتعالى إلى رجلين يقتلُ أحدُهما الآخرَ يدخلانِ الجنةَ، يقاتلُ هذا في سبيل الله فيُقْتَلُ، ثم يتوبُ اللهُ على القاتلِ فيُسْلِمُ فَيُسْتَشْهَدُ».
Allah yayi dariya ga wasu mutane biyu da suka kashe dayan kuma suka shiga Aljanna. Musulmi yana fada akan tafarkin Allah don daukaka kalmar Allah, sai wani kafiri ya kashe shi ya shiga Aljanna, sai Allah ya tuba ga wanda ya yi kisan kuma ya musulunta, don haka ya yi jihadi saboda hanyar Allah, kuma ya yi shahada.
Rukunan : ILIMIN AƘIDA · IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA · Kaɗaita Allah cikin sunayenSa da siffofinSa