Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Mutane suna tsayuwa ne zuwa ga Ubangijin talikai har sai dayansu ya kasance ba ya cikin za…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «يقوم الناس لرب العالمين حتى يَغِيبَ أحدهم في رَشْحِهِ إلى أَنْصَافِ أُذُنَيْهِ».
Mutane suna tashi daga kaburburansu zuwa ga Ubangijin talikai don saka musu har sai da wasunsu sun yi zufa har sun kai rabin kunnensa.
Rukunan : ILIMIN AƘIDA · Imani da Ranar Lahira · RAYUWAR LAHIRA