Hadisan kan RAYUWAR LAHIRA

Musulunci > Ha > Hadith > RAYUWAR LAHIRA

Hadisan Manzo 40 da bayani kan «RAYUWAR LAHIRA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan RAYUWAR LAHIRA

Ingantacce ne Lallai kafiri idan ya aikata Kyakkyawan aiki, sai a ciyar da shi Abinci a Duniya, Kuma Mumini Saboda Allah yana masa tanadin Kyawawan lada a Lahira, k Ingantacce ne Ladanai sune mafiya tsawon wuyaye a ranar alƙiyama Ingantacce ne Duk wanda ya ce a yayin da ya ji kiran sallah: (Ya Allah, Ma’abocin wannan cikakken kira da sallah da za'a tayar, Ka bai wa [Annabi] Muhammad al-Wasil Ingantacce ne Farkon abinda za’a yi huknci a tsakanin mutane a ranar Alkiyama akan jini ne Hasan ne ta wani Sanadin Duk wanda ya haxiye fushi, kuma yana da ikon ya ya rama, Allah zai kirawo shi a cikin Mutane a Ranar Al-qiyama ya zava Masa daga cikin Matan Hurul-Ain Ingantacce ne Lallai, Allah madaukaki yana cewa a ranar kiyama: Ina wadanda suke kauna a cikin Mai girma na? A yau zan yi musu inuwa a cikin inuwa ta, rana babu wat Ingantacce ne "Allah Mai xaukaki zai naxe sammai da a ranar Al-qiyama sannan ya xaukesu da Hannunsa na Dama sannan ya ce: Ni ne Mai Mulki ina masu jabberanci? kuma Ingantacce ne Allah mai girma da daukaka ya ce: Wadanda suke kauna a cikin Jalali suna da mimbarin haske wanda annabawa da shahidai suka raya shi. Ingantacce ne Shin ba zan baku labarin 'yan aljanna ba? Duk mai rauni da ake rainawa, da zai rantse da Allah zai kuɓutar da shi, shin ba zan baku labarin 'yan wuta Ingantacce ne Akwai matakai guda dari a Sama wanda Allah ya tanadar wa mujahidai a tafarkin Allah, tsakanin darajoji biyu kamar tsakanin sama da kasa Ingantacce ne ‘’Haqiqa za’a zo da wani mutum mai girma mai qiba ranar tashin Alqiyama amma a wajen Allah ba za’a gwada shi ba ma da fiffiken Sauro ‘’ Ingantacce ne Wanda ya saurarawa wanda yake cikin mawuyacin hali, ko ya sarayar masa (da bashinsa), Allah Zai inuwantar da shi a ranar Alƙiyama ƙarƙashin inuwarssa Ingantacce ne Za'a kusantowa halitta da rana a yinin Alƙiyama har sai ta kusa kamar gwargwadan mil daga gare su Ingantacce ne Diga-digan bawa ba za su gusheba a ranar Alkiyama har sai an tambaye shi game da rayuwarsa a me ya karar da ita, da kuma iliminsa me ya aikata da shi, Ingantacce ne Ku karanta Alqurani domin zai zo Ranar Alkiyama mai ceton Ma'abotansa Ingantacce ne ‌Duk wanda ya zama yana da wani abin da ya zalinci ɗan uwansa da shi na mutuncinsa ne ko wani abu to ya yi ƙoƙarin warwarewa daga gare shi a yau, tun Ingantacce ne Wasu daga cikinsu suna dauke wuta a kan dugadugansa, wasu kuma suna dauke shi zuwa gwiwowinsa, wasu kuma suna daukarsa Ingantacce ne ‌Za'a tashi mutane a ranar Lahira marasa takalma tsirara kuma marasa kaciya Ingantacce ne Mutane suna tsayuwa ne zuwa ga Ubangijin talikai har sai dayansu ya kasance ba ya cikin zabensa zuwa rabin kunnuwansa Ingantacce ne "Lallai Allah -Maigirma da Daukaka- zai ce Ranar Al-kiyama ya kai Dan Adam nayi rashin lafiya amma baka dubani ba" Ingantacce ne Lallai cewa ku zaku ga Ubanugijinku kamar yadda kuke ganin wannan watan, ba zaku wahala ba a ganinsa Ingantacce ne Lallai ne ku bada zuwa Ma'abotansa Ranar Al-kiyama har sai anyi sakamako ga Akuya Mai kaho da Mara Kaho Ingantacce ne Shin kun san waye muflis (wanda aka yi wa wasoso)? Ingantacce ne Idam Ranar Al-kiyama ta Kasance Allah ai Tura ga kowane Musuli Bayahude daya Ko banasare, sai yace wannan zai kwanceka daga Wuta Ingantacce ne Lallai Allah ba ya zalintar mumini wani kyakkyawa, za'a ba shi a duniya kuma za’a yi masa sakayya da ita a lahira Ingantacce ne Lallai ni ina kan tafkina har in kalli wanda zai zo ya iso daga cikinku, za'a rike wasu mutane a kusa da ni, sai in ce: Ya Ubangiji daga gareni ne da Hasan ne {Sannan lallai wallahi za a tambayeku a wannan yinin game da ni'ima} Ingantacce ne Mune ƙarshen al'ummu, kuma waɗanda za'a fara yi wa hisabi Ingantacce ne Lallai cewa farkon jama'ar da zasu shiga aljanna akan surar wata daren goma sha huɗu, sannan masu biye musu akan surar tauraro mafi tsananin haske Ingantacce ne Idan zaku roƙi Allah to ku roƙe shi Firdausi Ingantacce ne Ya kai Bilal, ka bani labarin mafi ƙaunar aikin da ka aikata shi a cikin musulunci Ingantacce ne Babu wani ma'abocin zinare ko azirfa, da ba ya bada haƙƙinsu daga garesu, sai a ranar alƙiyama ya kasance za'a ƙerasu a siffar alluna na wuta Ingantacce ne Saihan da Jihan da Furat da Nil baki xayan su kogunan Al-janna ne Ingantacce ne Ubangiji na yayi mun Al-qawari shigar da Al-umma ta Dubu Saba'in ba tare da Hisabi, kuma babu Azaba kuma kowace Dubu Saba'in wata Dubun da Kyauta Uku Ingantacce ne Ubangijinmu zai yaye Maqyagyamarsa, sai kowane Mumini yayi sujada a gare shi Mace da Namiji, sai Waxanda suka kasance suna Sujada a Duniya saboda riya Ingantacce ne Ya Manzon Allah, Shin zamu ga Ubangijinmu ? ya ce: Shin kuna iya ganin Rana? da Wata idan gari yai wasai? Ingantacce ne Wuta da Aljanna sunyi Jayayya, sai wuta ta ce: an zaveni saboda masu girman kai, da Masu jiji da Kai, kuma Aljanna ta ce: Ni kuma babu mai shiga ta sa Hasan ne Za'a tashi Mutane Ranar Al-qiyama -ko kuma ya ce Bayi= tsirara basu da Kaciya Ingantacce ne Lallai kana da abin da ka yi burin da kwatankwacin sa tare da shi Ingantacce ne Allah Zai tara mutane na farko da na ƙarshe a bigire ɗaya, mai kira zai jiyar da su kuma gani zai ƙetare su, rana zata kusanto, sai baƙin ciki da taka
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah