Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Wasu daga cikinsu suna dauke wuta a kan dugadugansa, wasu kuma suna dauke shi zuwa gwiwowi…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن سمرة بن جندب رضي الله عنه : أن نبي الله صلى الله عليه وسلم قال: «منهم مَنْ تَأْخُذُهُ النَّارُ إلى كَعْبَيْهِ، ومنهم مَنْ تَأْخُذُهُ إلى رُكْبَتَيْهِ، ومِنْهُم مَنْ تَأْخُذُهُ إلى حُجْزَتِهِ، ومنهم مَنْ تَأْخُذُهُ إلى تَرْقُوَتِهِ».
Wannan hadisin yana nuna tsoron ranar tashin kiyama da azabar wuta, kamar yadda Annabi –sallal Lahu alaihi wa alihi wa sallam - ya bayyana cewa daga cikin mutane ranar tashin kiyama akwai wadanda suka riski wutar su zuwa diddige, zuwa gwiwowinsa da kuma rikonsa, kuma wasu daga cikinsu sun kai wuyansa, saboda mutane sun sha bamban a cikin azaba gwargwadon ayyukansu a wannan duniya. Muna rokon Allah ya kara mana lafiya.
Rukunan : ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI · ILIMIN AƘIDA · SIFFOFIN ALJANNA DA WUTA · FALALOLI DA LADUBBA · Imani da Ranar Lahira · RAYUWAR LAHIRA