Lallai ne ku bada zuwa Ma'abotansa Ranar Al-kiyama har sai anyi sakamako ga Akuya Mai kaho…

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Lallai ne ku bada zuwa Ma'abotansa Ranar Al-kiyama har sai anyi sakamako ga Akuya Mai kaho…

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Lallai ne ku bada zuwa Ma'abotansa Ranar Al-kiyama har…

عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «لَتُؤَدُّنَّ الحقوق إلى أهلها يوم القيامة، حتى يُقادَ للشاة الجَلْحَاءِ من الشاة القَرْنَاءِ».

Bayanin hadisin: Lallai ne ku bada zuwa Ma'abotansa Ranar Al-kiyama har…

"Wanda aka zalunta za'a daukar masa Fansa daga wanda ya zalunce shi Ranar Al-kiyama har Akuya wacce batada kaho za'a dauka Mata fansa daga Mai kaho kuma Ubangijin ka baya Zaluntar wani daya"

Rukunan : ILIMIN AƘIDA · FALALOLI DA LADUBBA · Imani da Ranar Lahira · RAYUWAR LAHIRA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
أستغفر الله Ina neman gafara daga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah