Za'a kusantowa halitta da rana a yinin Alƙiyama har sai ta kusa kamar gwargwadan mil daga…

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Za'a kusantowa halitta da rana a yinin Alƙiyama har sai ta kusa kamar gwargwadan mil daga…

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Za'a kusantowa halitta da rana a yinin Alƙiyama har sa…

Bayanin hadisin: Za'a kusantowa halitta da rana a yinin Alƙiyama har sa…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya bada labarin cewa za'a kusanto wa halitta rana a yinin alƙiyama, har ta zama kamar mil ne daga kawunansu. Tabi'i Sulaim ɗan Amir ya ce: Na rantse da Allah ban san waɗanne mil ɗin ake nufi ba, shin faɗin ƙasa, ko kuma mil ɗin da akewa ido kwalli da shi? Ya ce: Sai su zama akan gwargwadan ayyukansu a gumi; daga cikinsu akwai wanda guminsa zai kai zuwa idanun sawunsa, daga cikinsu akwai wanda zai kai zuwa gwiwowinsa, daga cikinsu wanda zai kai zuwa kwankwasonsa da maɗaurin tazugensa, daga cikinsu akwai wanda guminsa zai kai zuwa bakinsa sai ya hana shi magana. Ya ce: Sai tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya yi nuni da hannunsa zuwa bakinsa.

Koyarwar hadisin: Za'a kusantowa halitta da rana a yinin Alƙiyama har sa…

Rukunan : ILIMIN AƘIDA · Imani da Ranar Lahira · RAYUWAR LAHIRA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah