Lallai kai kana da ɗabi'u biyu waɗanda Allah Yake sonsu: Haƙuri da kuma dangana
Musulunci > Ha > Hadith > Fihun halaye > Lallai kai kana da ɗabi'u biyu waɗanda Allah Yake sonsu: Haƙuri da kuma dangana
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Lallai kai kana da ɗabi'u biyu waɗanda Allah Yake sons…
Bayanin hadisin: Lallai kai kana da ɗabi'u biyu waɗanda Allah Yake sons…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya cewa Munzir ibnu A'iz ga mai tabo a fuskar nan na ƙabilar Abdulƙais kuma shugabanta - Allah Ya yarda da shi - Lallai kai kana da siffofi biyu Allah Yana sonsu, sune: Hankali, da kuma tabbata da nutsuwa da kuma rashin gaggawa.
Koyarwar hadisin: Lallai kai kana da ɗabi'u biyu waɗanda Allah Yake sons…
- Kwaɗaitarwa akan ɗabi'antuwa da haƙuri da kuma dangana.
- Kwaɗaitarwa akan tabbata a cikin al'amura da kuma duba ƙarshensu.
- Haƙuri da dangana suna daga cikin siffofi ababen yabo.
- Mutum ya godewa Allah - Maɗaukakin sarki - akan abinda Ya halicce shi akansa na ɗabi'u ababen yabo.
- Kalmar al-Ashaj ita ce wanda aka jiwa rauni a fuska, ko a kai, ko goshi.
Rukunan :
FIƘHUN HALAYE
· HALAYE NAGARI
· ILIMIN AƘIDA
· FALALOLI DA LADUBBA
· IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA
· Kaɗaita Allah cikin sunayenSa da siffofinSa
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله
Subhanallah - Tsarkin Allah