Hadisan kan IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA

Musulunci > Ha > Hadith > IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA

Hadisan Manzo 122 da bayani kan «IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA

Isnadinsa ingantacce ne Mafi girman Laifuffuka: yiwa Allah Shirka, da kuma amincewa Makircin Allah, da kuma yankewa daga Rahamar Allah, da kuma debe Haso daga Rahamar Allah Ingantacce ne Lallai cewa Allah ya rubuta kyautaye akan kowane abu, to idan zakuyi kisa to ku kyautata kisan kuma idan zakuyi yanaka to ku kyautata yankan kuma daya Ingantacce ne Dan Adam ya karyata Ni kuma hakan bai cancanci ya faru daga gare shi ba, ya aibanta Ni kuma hakan bai kamata ya faru daga gare shi ba Ingantacce ne "Idan Allah ya so yiwa wasu Mutane Azaba, sai Azabar ta sami wadanda suke cikin su, Sannan sai a tashe su a kan Ayyukansu" Ingantacce ne "Kursiyyu shi Bugirem kafafuwan, Kuma Al-Arshi ba'a iya Kaddara shi da komai Ingantacce ne Lallai cewa wani Bayahude ya zo wajen Annabi sai ya ce da shi ya muhammad, Cewa Allah ya rike Sammai kan Yatsa daya, Kuma Kassai Kan Yatsa daya, kuma Hasan ne "Wani Mutum Muslmi bai taba zama a Masallaci ba don Sallah da Zikiri, Sai Allah yayi farin ciki da shi, Kamar yadda Iyalin Matafiyi suke yi idan ya da Ingantacce ne Wanda ya ya yi gaba da masoyiNa to na yi shelar yaki da shi, kuma bawaNa bai taba kusanta zuwa gare Ni ba da wani abu kamar abinda na farlanta masa ba Ingantacce ne Yayin da Allah ya suranta Annabi Adam a cikin Al-janna ya barshi lokacin da Allah ya so ya barshi, sai ya sanya Iblis yana kewaya shi, yana kallonsa, Hasan ne jefar da ita domin ita ba za ta kara maka komai ba face rauni,domin cewa da ka mutu tana jikinka dab a za ka rabauta ba har abada Ingantacce ne ‌Lallai cewa Allah idan Ya so wani bawa sai Ya kira Jibril sai Ya ce: Lallai cewa Ni ina son wane to ka so shi, ya ce: Sai Jibril yaso shi Ingantacce ne Idan Bawa ya Kusance ni da dani daya, sai nima na kusanceshi da tsawon Hannu, idan kuma ya kusance ni da tsawon danin Hannuwa biyu, kuma idan yazo mun Ingantacce ne An gina Musulunci abisa abubuwa biyar Ingantacce ne Lalle cewa hakkin Allah akan bayi su bauta maSa kada su hada shi komai, hakkin bayi ga Allah ba zai azabtar da wanda bai tarayya daShi da komaiba Ingantacce ne Wanda ya mutu ba ya taranya wani abu da Allah zai shiga Aljanna, wanda ya mutu yana taranya wani abu da Allah zai shiga wuta Ingantacce ne Shin kun san mai Ubangijinku Ya ce?" Suka ce: Allah da Manzonsane mafi sani, ya ce: "Mumini da kafiri sun wayi gari daga bayina Ingantacce ne Mu muna ji a cikin zuciyarmu abinda da dayan mu zai fada to da yana da girma, ya ce: "Kuma hakika kun same shi ?" Suka ce: Eh, ya ce: "Wannan shi ne Ingantacce ne Godiya ta tabbata ga Allah wanda Ya maida makircinsa zuwa wasiwasi Ingantacce ne Shaidan yana zo wa dayanku sai ya ce: Waye ya halicci kaza? waye ya halicci abu kaza? har ya ce: Waye ya halicci Ubanugijinka? idan ya ga haka to (sai Ingantacce ne Lallai Allah ba ya zalintar mumini wani kyakkyawa, za'a ba shi a duniya kuma za’a yi masa sakayya da ita a lahira Ingantacce ne Ka fadamin wata magana a Musulunci da ba zan tambayi waninka game da ita ba, ya ce: "Ka ce na yi imani da Allah, sannan ka tabbatu akan hakan Ingantacce ne Allah Zai damke kasa, Zai ninke sammai da hannunSa na dama, sannan Ya ce: Ni ne sarki, ina sarakunan kasa Ingantacce ne Ni ne Dimam dan Sa'alabata dan uwan Banu Sa'ad dan Bakar Ingantacce ne Shin wanda ya tafiyar da shi akan kafafuwa biyu a duniya bai zama yana da iko akan ya tafiyar da shi akan fuskarsa ranar Alkiyama ba? Ingantacce ne Duk wanda ya gamu da Allah ba ya hada wani abu da shi to kuskurensa ba zai cutur da shi tare da shi ba, wanda kuwa ya mutu alhali yana yin shirka da Ingantacce ne Lallai Allah - Mai girma da ɗaukaka - ba Ya bacci, kuma ba ya kamata gareShi Ya yi bacci Ingantacce ne Mabuɗan gaibu biyar ne Ingantacce ne ‘’Babu wani daga cikinku face sai Allah ya yi magana da shi, babu wani tafinta a tsakaninsu Ingantacce ne ‌Lallai Allah Ya yardar muku da abubuwa uku, kuma Yana ƙin abubuwa uku a gareku Ingantacce ne An gina Musulunci abisa abubuwa biyar Ingantacce ne Ya ku mutane ! Lallai Allah Mai tsarki ne ba Ya karba sai mai tsarki, kuma Allah Ya umarci muminai da abinda Ya umarci Manzanni da shi Ingantacce ne Ya kai yaro! zan sanar da kai wasu kalmomi: Ka kiyaye Allah Zai kiyayeka, ka kiyaye Allah zaka same shi a daura da kai, idan za ka yi roƙo, to, ka roƙ Ingantacce ne Ka fadamin wata magana a Musulunci da ba zan tambayi waninka game da ita ba, ya ce: "Ka ce na yi imani da Allah, sannan ka tabbatu akan hakan Ingantacce ne Lallai Allah Ya rubuta kyakkyawa da mummuna, sannan ya bayyana haka Ingantacce ne Lallai Allah - Maɗaukakin sarki - Ya ce: “Duk wanda ya yi gaba da masoyiNa to haƙiƙa na sanar da shi yaƙi, kuma bawa Na bai nemi kusanci gareni da wan Ingantacce ne Kada a bar wuyan wani raƙumi da wani abin wuya na tsirkiya, ko wani abin wuya dai sai an yanke shi Hasan ne Wanda ya rataya laya to haƙiƙa ya yi shirka Hasan ne Duk wanda ya danfaru da wani abu to za'a jibanta shi zuwa gare shi Ingantacce ne Ya kai Ruwaifia,watakila rayuwarka tayi tsawo, saboda haka bawa Mutane labarin cewa duk wanda ya daure gemunsa, ko ya daura tsirkiya, ko yayi tsarki t Ingantacce ne Duk wanda ya ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, ya kuma kafircewa abin da ake bautawa koma bayan Allah, to, dukiyarsa da jininsa sun haramta, Ingantacce ne Masu jin ƙai (Ubangiji) Al-Rahman yana jin ƙansu, ku ji ƙan mutanen ƙasa wanda ke sama zai ji ƙanku Ingantacce ne Lallai Allah shi mai Mai xaga farashi kuma mai saukar da shi Mai Yalwata Arziqi, kuma ni ina fatan in gamu da Allah babu wani xaya daga cikin ku da ya Ingantacce ne Ubangijinmu zai yaye Maqyagyamarsa, sai kowane Mumini yayi sujada a gare shi Mace da Namiji, sai Waxanda suka kasance suna Sujada a Duniya saboda riya Ingantacce ne Lallai Allah Maxaukaki Mai Kunya ne kuma mai Sututwa, yana son Kunya da Suturtawa, saboda haka idan xayanku zai yi Wanka to ya suturta Ingantacce ne Lallai Allah ya ce: Idan Bawana ya fuskance ni da Xani xaya, to zan kusance shi da Zira'i, kuma idan ya Kusance ni da Zira'i to zan kusance shi faxin Hasan ne ya kasance idan ya shiga masallaci sai ya ce: "Ina neman tsarin Allah Mai girma, da fuskarSa Mai girma, da sarautarSa daɗaɗɗiya, daga Shaiɗan abin jef Ingantacce ne Haqiqa Khaulatu ta zo wajen Manzon Allah SAW yana kai qarar Mijin ta, kuma zancenta ya kasance yana Voyemun Ingantacce ne Kuma mamamkin Kishin Sa'ad ko ? o na rantse da Allah, Allah shi ne mafi kishi dagani, saboda kishin Allah ne ya haramta Alfasha, bayyananniya da Voyay Ingantacce ne Babu wani Mutum, ko kuma babu wani abu Mafi haquri kan cutarwar da Allah yaji daga gare su, lallai su suna cewa yana da Xa, Kuma lallai cewa shi yana Ingantacce ne Lallai Allah yana halitattar kowane Mutum da aikin sa Ingantacce ne Allah shi ne Mai warkarwa, amma kai Mutum ne da yake tausasawa, Mai warkar da ita shi ne Mahaliccinta Ingantacce ne Jahannama bata gushe ba tana cewa: Shin akawai wani Qari har sai Allah Mai xaukaka ya sanya Qafarsa a ciki, sai ta ce: ya ishe ni ya isheni, kuma ya r Ingantacce ne Wuta da Aljanna sunyi Jayayya, sai wuta ta ce: an zaveni saboda masu girman kai, da Masu jiji da Kai, kuma Aljanna ta ce: Ni kuma babu mai shiga ta sa Ingantacce ne Allah - Maɗaukakin sarki - Zai cewa mafi ƙanƙantar 'yan wuta azaba a ranar lahira: Shin da ace duk abinda ke cikin ƙasa naka ne shin zaka fanshi kank Hasan ne Za'a tashi Mutane Ranar Al-qiyama -ko kuma ya ce Bayi= tsirara basu da Kaciya Ingantacce ne Lallai Allah - alherinSa ya yawaita kuma Ya ɗaukaka - Zai cewa 'yan aljanna: Yaku 'yan aljanna? sai su ce: AmsawarKa ya Ubangijinmu da dai amsawarKa, Ingantacce ne Ka sani kai Abu Mas'ud cewa lallai Allah shi ne mafi iko akan ka akan wannan Yaron, sai na ce: ba zan qara dukan Bawa ba har abadan Ingantacce ne Wannan kalmar ta gaske aljani ya fauceta ne, sai ya yi kyarkyararta a kunnen abokin harkarsa irin kyarkyarar kaza, sai su cakuɗata da ƙarya sama da ɗa Ingantacce ne Cewa Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi ya kasance baya Mummunan zato Ingantacce ne Wadanda suke yin wadannan hotunan za'a musu azaba aranar Alqiyamah za'a ce masu: Ku rayu abinda kuka halitta
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah