Cewa Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi ya kasance baya Mummunan zato

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Cewa Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi ya kasance baya Mummunan zato

Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Daud Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Cewa Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi…

عن بُريدة رضي الله عنه : أن النبي صلى الله عليه وسلم كان لا يَتَطَيَّر.

Bayanin hadisin: Cewa Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - bai taba yin zato ba game da wani abu, kuma abin da ake nufi shi ne rashi da zai hana shi aikata wani abu kamar yadda mutanen Jahiliyya suka saba.

Rukunan : ILIMIN AƘIDA · IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA · Kaɗaita Allah cikin bauta

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah