Hadisan kan Kaɗaita Allah cikin bauta

Musulunci > Ha > Hadith > Kaɗaita Allah cikin bauta

Hadisan Manzo 40 da bayani kan «Kaɗaita Allah cikin bauta»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan Kaɗaita Allah cikin bauta

Ingantacce ne Ka tafi da takalman nan waɗannan, duk wanda ka gamu da shi ta bayan wannan shingen yana shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah kuma zuciyarsa Ingantacce ne Baki xayan Qasa Masallaci ce sai dai Maqabarta da kuma Banxaki Ingantacce ne Kada ku zauna a kan kaburbura, kada kuma ku yi Sallah kuna kallonsu Ingantacce ne Wadannan wasu mutane ne idan bawa na gari ya mutu daga cikinsu, ko kuma mutumin kirki, sai su gina masallaci akan kabarinsa Ingantacce ne Lallai Allah - mai girma da daukaka - yana hanaku ku rantse da iyayenku Ingantacce ne Tsinuwar Allah ta tabbata a kan Yahudawa da Nasara, sun riƙi kaburburan Annabawansu masallatai Ingantacce ne Ni ne mafi wadatar abokanan tarayya daga shirka, duk wanda ya aikata wani aiki ya hada ni da wani a aikin to Zan bar shi da shirkarsa Ingantacce ne Lallai ni ina barranta zuwa ga Allah da ya zama ina da badadi daga cikinku, to lallai cewa Allah - Madaukakin sarki - hakika Ya rike ni badadi, kamar Ingantacce ne a baki dayan hanyoyin sa Kada ku ce : Allah Ya so wane ma ya so, saidai ku ce: Allah ne Ya so, sannan wane ma ya so Ingantacce ne Na rantse da Allah ina mai karya shi ne mafi soyuwa a gareni da na rantse da waninsa Ingantacce ne Kada ku wuce gona da iri wajen yabona, yadda Nasara suka maida Dan Maryam, ni kawai bawa ne, to ku ce: Bawan Allah kuma ManzonSa Ingantacce ne mafi arzikin mutane da cetona a ranar Kiyama, wanda ya ce babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, yana mai tsarkakewa daga zuciyarsa ko ransa Ingantacce ne Wanda ya mutu alhali shi yana kiran kishiya wanin Allah zai shiga wuta Ingantacce ne Masu tsanantawa sun halaka Ingantacce ne Babu ciratar cuta kuma babu camfi, fatan alkairi yana birgeni" ya ce: A ka ce : Menene fatan alkairi? sai ya ce: "Magana mai dadi Ingantacce ne Akan me zamu yi maka caffa? ya ce: "Akan ku bautawa Allah kuma kada ku sanya wa Allah wani abun tarayya da Shi, da salloli biyar, ku bi - sai ya boy Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya zo wurina ya sha daga kwanon da aka rataye a tsaye Ingantacce ne Allah Ya tsinewa Yahudawa da Nasara, sun riƙi ƙaburburan Annabwansu (a matsayin) masallatai Ingantacce ne Na rantse da wanda raina yake a hannunsa zaku bi hanyar wadanda ke gabaninku Sanadinsa Hasan ne Cewa wani mutum ya zo wa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai ya yi masa magana a akan wani al'amari, sai ya ce: Allah Ya so k Ingantacce ne Manzon Allah ya kasance idan ya dora Jagora a rundunar yaki yakan yi masa wasiyya da jin tsoron Allah, da kuma wadanda suke tare da shi na Musulmi da Ingantacce ne Shin ba na aika ka ba a kan abin da Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya aike ni ba?? Kada ka bar mutum-mutumi sai ka share Isnadinsa ingantacce ne Mafi girman Laifuffuka: yiwa Allah Shirka, da kuma amincewa Makircin Allah, da kuma yankewa daga Rahamar Allah, da kuma debe Haso daga Rahamar Allah Hasan ne jefar da ita domin ita ba za ta kara maka komai ba face rauni,domin cewa da ka mutu tana jikinka dab a za ka rabauta ba har abada Ingantacce ne Lalle cewa hakkin Allah akan bayi su bauta maSa kada su hada shi komai, hakkin bayi ga Allah ba zai azabtar da wanda bai tarayya daShi da komaiba Ingantacce ne Wanda ya mutu ba ya taranya wani abu da Allah zai shiga Aljanna, wanda ya mutu yana taranya wani abu da Allah zai shiga wuta Ingantacce ne Duk wanda ya gamu da Allah ba ya hada wani abu da shi to kuskurensa ba zai cutur da shi tare da shi ba, wanda kuwa ya mutu alhali yana yin shirka da Ingantacce ne Mabuɗan gaibu biyar ne Ingantacce ne ‌Lallai Allah Ya yardar muku da abubuwa uku, kuma Yana ƙin abubuwa uku a gareku Ingantacce ne Kada a bar wuyan wani raƙumi da wani abin wuya na tsirkiya, ko wani abin wuya dai sai an yanke shi Hasan ne Wanda ya rataya laya to haƙiƙa ya yi shirka Hasan ne Duk wanda ya danfaru da wani abu to za'a jibanta shi zuwa gare shi Ingantacce ne Ya kai Ruwaifia,watakila rayuwarka tayi tsawo, saboda haka bawa Mutane labarin cewa duk wanda ya daure gemunsa, ko ya daura tsirkiya, ko yayi tsarki t Ingantacce ne Duk wanda ya ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, ya kuma kafircewa abin da ake bautawa koma bayan Allah, to, dukiyarsa da jininsa sun haramta, Ingantacce ne Allah - Maɗaukakin sarki - Zai cewa mafi ƙanƙantar 'yan wuta azaba a ranar lahira: Shin da ace duk abinda ke cikin ƙasa naka ne shin zaka fanshi kank Ingantacce ne Wannan kalmar ta gaske aljani ya fauceta ne, sai ya yi kyarkyararta a kunnen abokin harkarsa irin kyarkyarar kaza, sai su cakuɗata da ƙarya sama da ɗa Ingantacce ne Cewa Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi ya kasance baya Mummunan zato Ingantacce ne Wadanda suke yin wadannan hotunan za'a musu azaba aranar Alqiyamah za'a ce masu: Ku rayu abinda kuka halitta Ingantacce ne Mala'iku ba sa shiga gidan da yake akwai kare ko hoto a cikinsa Ingantacce ne Kada ku yi rantsuwa da ɗagutai, ko da iyayenku
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
أستغفر الله Ina neman gafara daga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah