Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > jefar da ita domin ita ba za ta kara maka komai ba face rauni,domin cewa da ka mutu tana j…
Hasan neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عمران بن حصين رضي الله عنه "أن النبي صلى الله عليه وسلم رأى رجلا في يده حَلْقَةٌ من صُفْرٍ، فقال: ما هذا؟ قال من الوَاهِنَةِ، فقال: انزعها فإنها لا تَزيدك إلا وَهْنًا؛ فإنك لو مُتَّ وهي عليك ما أفلحت أبدًا".
Imrana Bn Hussain -Allah ya yarda da su- zuwa ga Annabi yana bada Labarin wani Mataki daga cikin Matakan da Manzon SAW akan yakar Shirka da kuma tsamo mutane daga cikinta wannn Matsayi shi ne lokacin da yaga wani Mutum ya sanya wata Kawanya da akayita da Azurfa fara, sai ya tambayi mai dauke da ita dalilin sanya ta ? sai ya amsa da cewa shi ya sanya ta ne don ta kare shi daga Radadi, sai yai Umarni da gaggawar jefar da ita, sai ya bashi labarin cewa bazata anfanar da shi ba aa ma zata cutar da shi ne, kuma cewa ita zata kara Masa Cutar ne wacce ya sanya abun saboda ita, kuma mafi girma daga hakan shi ne da zai ci gaba kan hakan har mutuwarsa za'a harmta masa rabauta a cikin Duniya da Lahira kuma.
Rukunan : ILIMIN AƘIDA · IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA · Kaɗaita Allah cikin bauta