Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Cewa Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi ya kasance baya Mummunan zato
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن بُريدة رضي الله عنه : أن النبي صلى الله عليه وسلم كان لا يَتَطَيَّر.
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - bai taba yin zato ba game da wani abu, kuma abin da ake nufi shi ne rashi da zai hana shi aikata wani abu kamar yadda mutanen Jahiliyya suka saba.
Rukunan : ILIMIN AƘIDA · IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA · Kaɗaita Allah cikin bauta