Mafi girman Laifuffuka: yiwa Allah Shirka, da kuma amincewa Makircin Allah, da kuma yankew…

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Mafi girman Laifuffuka: yiwa Allah Shirka, da kuma amincewa Makircin Allah, da kuma yankew…

Wanda ya ruwaito hadisin: Abdurrazak Ya Rawaito shi

Isnadinsa ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Mafi girman Laifuffuka: yiwa Allah Shirka, da kuma amin…

عن عبد الله بن مسعود رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم أنه قال: "أكبر الكبائر: الإشراك بالله، والأمن من مَكْرِ الله، والقُنُوطُ من رحمة الله، واليَأْسُ من رَوْحِ الله".

Bayanin hadisin: Mafi girman Laifuffuka: yiwa Allah Shirka, da kuma amin…

Annabi ya fada a cikin wannan Hadisin cewa wasu Zunubai suna daga cikin Manyan zunubai su ne: Cewa ka a Sanya abokin tarayya ga Allah cikin Rububiyyarsa ko bautarsa, kuma ya fara da shi ne; sabida cewa sune mafi girman zunubai, da kuma yanke kauna da debe haso daga Allah; domin hakan munana zato ne ga Allah da kuma Jahiltar yalwar rahamarsa, kuma da yana daga cikin talala ga bawa da ni'ama har sai ya kamashi da laifinsa bai shirya ba, kuma ba ana nufin bayyana baki dayan Manyan Zunubai ba ne cikin abinda aka ambata ba; domin Manyan zunubai suna da yawa, abin nufi bayanin mafi girmansu.

Rukunan : ILIMIN AƘIDA · IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA · Kaɗaita Allah cikin bauta

بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah