Lallai Al-amarinku yana cikin abunda yake damuna bayana, babu mai iya haquri da ku sai mai…

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Lallai Al-amarinku yana cikin abunda yake damuna bayana, babu mai iya haquri da ku sai mai…

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Hasan ne

Teburin Abun ciki :

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Lallai Al-amarinku yana cikin abunda yake damuna bayana…

عن عائشة رضي الله عنها أن رسول الله صلى الله عليه وسلم كان يقول: «إنَّ أمركنَّ لمِمَّا يُهِمُّني بعدي، ولن يصبر عليكن إلا الصابرون». قال: ثم تقول عائشة، فسقى الله أباك من سَلْسَبيل الجنة، تريد عبد الرحمن بن عوف، وقد كان وَصَل أزواج النبي صلى الله عليه وسلم بمال، يقال: بيعت بأربعين ألفا.

Bayanin hadisin: Lallai Al-amarinku yana cikin abunda yake damuna bayana…

An rawaito daga Abu salama Bn Abdulrahman Bn Auf -Allah ya yarda da shi- cewa uwar Muminai Aisha -Allah ya yarda da ita- ta ce:Lallai Manzon Allah SAW ya nemi Auren Matansa yana mai cewa lallai ni yana baqantamun sha'aninku da rayuwarku yadda zata kasance bayan Mutuwa ta, saboda ban bar muku gado ba, kuma cewa babu mai iya haqurin ciyar da ku sai Masu haquri sannan Aisha ta ce da Abu salama Allah ya shayar da Mahaifinka Abdulrahman Bn Auf da ruwan Al-jannah wacce ake kira Salsabil kuma haqiqa yayi sadaka ha Matan Manzon Allah SAW da wata gona wacce aka sayar da iya kan kuxi da ya kai Dinare Dubu Arba'in

Rukunan : FALALAR IYAYEN MUMINAI · ILIMIN AƘIDA · IYALAN GIDAN ANNABI

بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.7 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah