Idan Allah ya so karvar ran wani Bawansa a wata Qasa sai ya sanya wata buqata a can

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Idan Allah ya so karvar ran wani Bawansa a wata Qasa sai ya sanya wata buqata a can

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Al-Tayalisi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Idan Allah ya so karvar ran wani Bawansa a wata Qasa sa…

عن أبي عزة الهذلي رضي الله عنه قال قال رسول الله صلى الله وسلم: «إذا أراد اللهُ قَبْضَ عبد بأرض جعلَ له بها حاجة».

Bayanin hadisin: Idan Allah ya so karvar ran wani Bawansa a wata Qasa sa…

Idan Allah yayi nufin Mutuwar Bawa daga cikin Bayinsa a Wata Qasa ta Musamman baya cikin ta, sai Allah ya sanya masa Buqata a wannan Qasar, kuma idan ya tafi buqatar tasa a wannan Qasa sai Allah ya karvi ransa, da kuma abunda Allah ya Qaddara kuma ya rubuta Masa babu makawa sai ya faru gare shi kamar yadda ya Qaddara shi, kuma wannan yana daga cikin Imani da Hukuncin Allah da Qaddara

Rukunan : ILIMIN AƘIDA · Imani da Hukuncin Allah da Ƙaddara · MAS'ALOLIN HUKUNCIN ALLAH NA ƘADDARA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah