Idan Allah yana son Al-kairi ga Bawa sai yayi anfani da shi kafin Mutuwarsa

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Idan Allah yana son Al-kairi ga Bawa sai yayi anfani da shi kafin Mutuwarsa

Wanda ya ruwaito hadisin: Ahmad ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Idan Allah yana son Al-kairi ga Bawa sai yayi anfani da…

عن عمر الجمعي رضي الله عنه : أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «إذا أراد اللهُ بعبدٍ خيرًا استعملَه قبل موتِه» فسأله رجلٌ من القوم: ما استعملَه؟ قال: «يهديه اللهُ عزَّ وجلَّ إلى العمل الصالح قبل موتِه، ثم يقبضه على ذلك».

Bayanin hadisin: Idan Allah yana son Al-kairi ga Bawa sai yayi anfani da…

Lallai Allah idan yana nufin Al-kairi ga wani Bawa daga cikin Bayinsa sai ya datar da shi da aiki nagari kafin Mutuwarsa har ya samu ya Mutu kan wannan aikin, sai ya samu kyakkyawan Qarshe, sai ya shiga Al-janna

Rukunan : ILIMIN AƘIDA · Imani da Hukuncin Allah da Ƙaddara · MAS'ALOLIN HUKUNCIN ALLAH NA ƘADDARA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah