Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Ya'yan Al-as Muminai ne Amr da Hisham
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «ابْنَا العاصِ مؤمنان: عمروٌ وهشامٌ».
Manzon Allah SAW a cikin wannan Hadisin yana shaidat Amr Bn Al-ass da Xan Uwansa Hisham Bn Ass da Imani, To Allah ya qara yadda a gare su, kuma cikinsa ya qunshi raddi ga wanda yake sukar Sahabbai -Allah ya yarda da su
Rukunan : FALALAR SAHABBAI · ILIMIN AƘIDA · SAHABBAI