B'a tava bawa Ammar zavin abubuwa biyu sai ya zavi mafi dacewarsu

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > B'a tava bawa Ammar zavin abubuwa biyu sai ya zavi mafi dacewarsu

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: B'a tava bawa Ammar zavin abubuwa biyu sai ya zavi mafi…

عن عائشة قالت: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «ما خُيِّر عَمَّار بين أمرين إلَّا اختار أرشدَهما».

Bayanin hadisin: B'a tava bawa Ammar zavin abubuwa biyu sai ya zavi mafi…

Cikin Wannan Hadisin akwai bayanin Falalar Sahabi Maigirma Wato Ammar Bn Yasir -Allah ya yarda da su- Kuma cewa shi ba'a tava bashi wani zavi a tsakanin wasu Al-amura biyu ba sai ya zavi wanda yafi dacewa kuma Mafi daidai kuma mafi kusa da Gaskiya

Rukunan : FALALAR SAHABBAI · ILIMIN AƘIDA · SAHABBAI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah