Naga Ja'afar yana tashi tare da Mala'iku a cikin Al-janna

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Naga Ja'afar yana tashi tare da Mala'iku a cikin Al-janna

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Naga Ja'afar yana tashi tare da Mala'iku a cikin Al-jan…

عن أبي هريرة قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «رأيتُ جعفرًا يطير في الجنة مع الملائكة».

Bayanin hadisin: Naga Ja'afar yana tashi tare da Mala'iku a cikin Al-jan…

Manzon Allah SAW yaga ni a cikin Mafarkinsa Xan Baffansa ja'afar Bn Abi Xalib -ALlah ya yarda da shi- yana tashi a cikin Al-janna tare da Mala'iku, shi yasa ake kiransa da Ja'afar Mai tashi, da kuma Ja'afar Mai fuka fukai Biyu, kuma Ja'afar yayi Shahada ne a yaqin Mu'ata bayan an sare masa Hannayensa, sai Allah ya Musanya masa wasu da fuka fukai a cikin Al-janna tare da Mala'iku.

Rukunan : FALALAR SAHABBAI · ILIMIN AƘIDA · SAHABBAI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah