Za a sami wani khalifa daga cikin magadanku a karshen zamani, yana rokon kudi ba ya kirgaw…

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Za a sami wani khalifa daga cikin magadanku a karshen zamani, yana rokon kudi ba ya kirgaw…

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Za a sami wani khalifa daga cikin magadanku a karshen z…

عن أبي سعيد الخدري رضي الله عنه مرفوعاً: «يكون خليفة من خلفائكم في آخر الزمان يحثُو المالَ ولا يَعُدُّهُ».

Bayanin hadisin: Za a sami wani khalifa daga cikin magadanku a karshen z…

Annabi mai tsira da amincin Allah ya gaya mana cewa a karshen zamani halifan musulmai yana kashe kudi ba tare da adadi ba kuma babu wani lissafi na yawan kudi da ganima tare da karimcin kansa.

Rukunan : ILIMIN AƘIDA · Imani da Ranar Lahira · ALAMOMIN TASHIN KIYAMA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah