Hadisan kan ILIMIN AƘIDA

Musulunci > Ha > Hadith > ILIMIN AƘIDA

Hadisan Manzo 397 da bayani kan «ILIMIN AƘIDA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan ILIMIN AƘIDA

Ingantacce ne Lallai cewa mafi nauyin sallah a kan munafukai (ita ce) sallar Issha'i da sallar Asuba, da sun san abin da ke cikinsu da sun zo musu ko da da jan ciki Ingantacce ne Lallai, Allah madaukaki yana cewa a ranar kiyama: Ina wadanda suke kauna a cikin Mai girma na? A yau zan yi musu inuwa a cikin inuwa ta, rana babu wat Ingantacce ne Wanda ya yi kira zuwa ga shiriya yana da lada kwatankwacin ladaddakin wadanda suka bi shi, ba za’a tauye komai daga ladansu ba Hasan ne Lallai cewa yana daga mafi sharrin mutane wadanda alkiyama zata riske su alhali suna raye, da wanda yake rikon kaburbura masallatai Ingantacce ne Meye banbancin wadannan?zuciyarsu na yin taushi in suka ji ayoyi bayyanannu,su kuma rikice in suka ji ayoyi masu rikitarwa". Hasan ne Lallai cewa mafi tsoron abinda nake jiye muku tsoro karamar shirka" suka ce : Mece ce karamar shirka ya Manzon Allah? ya ce: "Riya Ingantacce ne Canfi shirka ne, canfi shirka ne, canfi shirka ne, - sau uku -", babu wani a cikinmu saidai, saidai cewa Allah - Mai girma da daukaka - Yana tafiyar d Ingantacce ne Shin ba haramta abin da Allah ya halatta suke ba sai kuma ku haramta shi? kuma su halarta abin da Allah ya haramta kuma ku halarta shi ba? sai na ce:e Ingantacce ne Wani Malami daga Malaman Yahudawa yazo wajan Manzan Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi sai yace:Ya Muhammad,hakika mun samu cewa Allah z Ingantacce ne "Allah Mai xaukaki zai naxe sammai da a ranar Al-qiyama sannan ya xaukesu da Hannunsa na Dama sannan ya ce: Ni ne Mai Mulki ina masu jabberanci? kuma Ingantacce ne Sai muka ce: Kai ne shugabanmu, sai ya ce: "Shugaba Shi ne Allah", muka ce: Mafificinmu a fifiko, kuma mafi girmanmu a kyauta, sai ya ce: "Ku fadi mag Ingantacce ne Lallai kai zaka je wa wasu mutane mazowa littafi, idan ka je musu to ka kirayesu zuwa su shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma cewa Ingantacce ne Daga kanka ka fada za'a ji, ka roka a baka, ka nemi ceto za'a baka ceton Ingantacce ne Yaku mutane na haneku da wuce gona da iri a addini, kadai wuce gona da iri a addini shi ya halaka wadanda ke gabanku Ingantacce ne cewa an tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - game da ambulaf? Ya ce: Aikin Iblis ne. Ingantacce ne Kada ku wuce gona da iri wajen yabona, yadda Nasara suka maida Dan Maryam, ni kawai bawa ne, to ku ce: Bawan Allah kuma ManzonSa Ingantacce ne Babu cuta mai yaɗuwa zuwa ga wani (da karantanta) babu canfi, ko mujiya, ko Safar, kuma ka guje wa kuturu kamar yadda kake guje wa zaki Hasan ne Babu sihiri da yake halatta sai mai sihiri Albani ya Rawaito Ingancin sa daga Ibn Taimiyya amma bai bibiye shi ba Mene ne sammai bakwai da kassai bakwai a cikin tafin Mai rahama, sai dai a matsayin kwaya a hannun dayanku Ingantacce ne Kujerar tana cikin karaga sai dai kamar zoben karfe da aka jefa a tsakanin bayana na masu gidan. Ingantacce ne mafi arzikin mutane da cetona a ranar Kiyama, wanda ya ce babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, yana mai tsarkakewa daga zuciyarsa ko ransa Ingantacce ne Wanda camfi ya mayar da shi ga barin bukatarsa; to hakika ya yi shirka suka ce menene kaffarar hakan? ya ce: Ka ce ya Allah! babu wani alheri sai alha Ingantacce ne Allah Zai shigar da shi Aljanna akan aikin da yake akansa Ingantacce ne Wanda ya gamu da Allah ba ya tarayya da shi da wani to zai shiga Aljanna, wanda kuma ya gamu da shi yana shirka da shi to zai shiga wuta Ingantacce ne Wanda ya mutu alhali shi yana kiran kishiya wanin Allah zai shiga wuta Ingantacce ne Masu tsanantawa sun halaka Ingantacce ne Daga Dan Abbass cikin fadin Allah inda yake cewa: kuma suka ce kada ku kuskura ku bar Allolinku kuma kada ku bar Waddan da Suwa'an da kuma Yagusa da y Ingantacce ne Babu ciratar cuta kuma babu camfi, fatan alkairi yana birgeni" ya ce: A ka ce : Menene fatan alkairi? sai ya ce: "Magana mai dadi Ingantacce ne Addu’ar mutum a cikin jam’i ta fi sau ashirin da biyar a kan sallarsa a gidansa da kasuwa Ingantacce ne Daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi cewa shi ya fada a sha'anin mutane Madina: "Ba mai sonsu sai mumini, kuma babu mai kinsu sai Ingantacce ne Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ba Khadija - yardar Allah ta tabbata a gare ta - ya yi bushara da gida a cikin a Ingantacce ne Ku kusanto ku daidaita, ku sani cewa babu wani daga cikinku da zai tsira da aikinsa". Suka ce: Ya Manzon Allah koda kaine?ya ce: "Koda nine sai dai id Ingantacce ne Babu wani Annabin da Allah Ya aiko shi a cikin al'ummarsa kafinni, sai ya kasance akwai Hawariyawa daga al'ummarsa, da sahabban da suke riko da sunnar Ingantacce ne An bani abubuwa biyar, wadanda ba a baiwa wani daga cikin (Annabawa) a gabani na ba Ingantacce ne Duk wanda ya sanya kyakkyawar shekara a Musulunci yana da ladarsa, da lada ga waɗanda suka yi aiki da ita a bayansa, ba tare da rage komai daga albash Ingantacce ne Allah mai girma da daukaka ya ce: Wadanda suke kauna a cikin Jalali suna da mimbarin haske wanda annabawa da shahidai suka raya shi. Ingantacce ne Idan aka ajiye jana'iza (gawa) maza suka ɗauketa akan kafadinsu idan ta kasance ta gari ce zata ce: Ku kaini, Ingantacce ne Lokacin da Allah ya halicci Adam - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: Ka je ka yi sallama ga wadancan - rukunin mala’iku zaune - sa Ingantacce ne Yana cewa :’ku yi ceto za ku sami sakamako Allah Ya na hukunci ne akan harshen Manzonsa da abinda Ya so’’ Ingantacce ne Shin ba zan baku labarin 'yan aljanna ba? Duk mai rauni da ake rainawa, da zai rantse da Allah zai kuɓutar da shi, shin ba zan baku labarin 'yan wuta Ingantacce ne "Allah ka gafartawa Mutane na, saboda su basu sani ba" Ingantacce ne Akwai matakai guda dari a Sama wanda Allah ya tanadar wa mujahidai a tafarkin Allah, tsakanin darajoji biyu kamar tsakanin sama da kasa Ingantacce ne Ni ina inda zatan bawaNa yake, kuma Ni ina tare da shi lokacin da yake ambatona Ingantacce ne Idan Allah Madaukakin Sarki yana son rahamar al'ummar da Annabin ta ya mallake ta a gaban ta, to ya sanya ta zama wuce gona da iri a hannun ta. Ingantacce ne ya rabauta idan gasgata hakan Ingantacce ne Mafificin yinin da rana ta ɓullo a cikinsa yinin Juma'a Ingantacce ne Allah yaji kan Annabi Musa, hakika an cuce shi sama da wannan sai yayi hakuri Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun Babu wanda ya taɓa cin abinci mafi kyau daga aikin hannu, kuma Annabin Allah Dawud - amincin Allah ya tabbata a gare shi - ya kasance yana cin abincin Ingantacce ne Zakaria - amincin Allah ya tabbata a gare shi - kafinta ne Ingantacce ne ‘’Haqiqa za’a zo da wani mutum mai girma mai qiba ranar tashin Alqiyama amma a wajen Allah ba za’a gwada shi ba ma da fiffiken Sauro ‘’ Ingantacce ne Wani bawa ba zai suturta wani bawa a duniya ba sai Allah Ya suturta shi a ranar Alƙiyama Ingantacce ne Ba na zaton haka kuma haka kuma don haka mun san addininmu. Ingantacce ne Akan me zamu yi maka caffa? ya ce: "Akan ku bautawa Allah kuma kada ku sanya wa Allah wani abun tarayya da Shi, da salloli biyar, ku bi - sai ya boy Ingantacce ne Ku wuce Abubakar, ku bar shi ya yi Sallah tare da mutane Ingantacce ne Wanda ya saurarawa wanda yake cikin mawuyacin hali, ko ya sarayar masa (da bashinsa), Allah Zai inuwantar da shi a ranar Alƙiyama ƙarƙashin inuwarssa Ingantacce ne Wanda Allah Yake nufinsa da alheri zai shafeshi da rashin lafiya (zai jarrabeshi) Ingantacce ne Idan aka tambayi musulmi a cikin ƙabari: Yana shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma (Annabi) Muhammad manzon Allah ne Ingantacce ne An umurce ni da in yaki mutane har sai sun shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah kuma (Annabi) Muhammadu Manzon Allah ne, su tsaida salla Nawawi ya ce: Hadisi ne mai kyau ‌Allah Ya gafarta wa al’ummata kurakurai da mantuwa da abin da aka tilasta su akansa Ingantacce ne Allah - daukaka da daukaka - sun bi wahayi zuwa ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kafin rasuwarsa har ya mutu mafi yawa
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah