Daga Dan Abbass cikin fadin Allah inda yake cewa: kuma suka ce kada ku kuskura ku bar Allo…

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Daga Dan Abbass cikin fadin Allah inda yake cewa: kuma suka ce kada ku kuskura ku bar Allo…

Wanda ya ruwaito hadisin: Buhari ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Daga Dan Abbass cikin fadin Allah inda yake cewa: kuma…

عن ابن عباس رضي الله عنهما في قول الله تعالى : (وَقَالُوا لا تَذَرُنَّ آلِهَتَكُمْ وَلا تَذَرُنَّ وَدًّا وَلا سُوَاعًا وَلا يَغُوثَ وَيَعُوقَ وَنَسْرًا) قال: "هذه أسماء رجال صالحين من قوم نوح، فلما هَلَكوا أَوحى الشَّيطان إلى قَومِهِم أنِ انْصِبُوا إلى مَجَالِسِهِم الَّتي كانوا يَجْلِسون فيها أنصَابًا، وسَمُّوها بأسمَائِهِم، فَفَعَلُوا، ولم تُعْبَد، حتَّى إِذَا هَلَك أُولئك ونُسِيَ العلم عُبِدت".

Bayanin hadisin: Daga Dan Abbass cikin fadin Allah inda yake cewa: kuma…

Dan Abbas yana Fassara wannan Aya mai girma cewa wadan nanGumakan wadanda aka ambata a Alkurani cewa Mutanen Annabi Nuhu ne sunyi ta yiwa junansu wasiyya da ayi ta bauta musu bayan Annabinsu ya hanasu ga barin yin Shirka da Allah, kuma cewa ita a Asali sunaye ne na Mutanen kirki daga cikinsu, wanda suka wuce gona da Iri da yadda Shaidan ya kawata Musu har suka kafa gumakansu, sai kuma al'amarin wadan Hotunan ya koma Gumaka da ake bauta musu koma bayan Allah.

Rukunan : ILIMIN AƘIDA · SUNAYE DA HUKUNCE-HUKUNCE · SHIRKA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah