Idan aka ajiye jana'iza (gawa) maza suka ɗauketa akan kafadinsu idan ta kasance ta gari ce…
Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Idan aka ajiye jana'iza (gawa) maza suka ɗauketa akan kafadinsu idan ta kasance ta gari ce…
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Idan aka ajiye jana'iza (gawa) maza suka ɗauketa akan k…
Bayanin hadisin: Idan aka ajiye jana'iza (gawa) maza suka ɗauketa akan k…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa idan aka ajiye jana'aiza (gawa) akan gado (makara), maza suka ɗauketa akan wuyansu, idan ta kasance ta gari ce zata ce: Ku gabato da ni dan abinda ta gan shi a gabanta na ni'ima, idan ba tagari ba ce zata yi ƙara da sauti abin ƙi: Ya halakarta ina zasu tafi da ita?! dan abinta ta gan shi a gabanta na azaba, kowane abu yana jin sautinta sai mutum kawai, da a ce ya ji shi da ya suma saboda tsananin abinda ya jishi.
Koyarwar hadisin: Idan aka ajiye jana'iza (gawa) maza suka ɗauketa akan k…
- Mamaci na gari yana ganin abubuwan bushara kafin rufe shi, kafiri kuwa yana kasa haƙuri, kuma yana ganin akasin hakan.
- Wasu sautukan wanda ba mutum ba zai ji su, amma mutum ba zai iya jinsu ba.
- Sunna ita ce ɗaukar jana'iza (gawa) akan kafadun maza banda mata; saboda Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya hana mata binta (jana'iza).
Rukunan :
ILIMIN AƘIDA
· Imani da Ranar Lahira
· RAYUWAR BARZAHU
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
اللهم صل على محمد
Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad