Lallai cewa yana daga mafi sharrin mutane wadanda alkiyama zata riske su alhali suna raye…
Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Lallai cewa yana daga mafi sharrin mutane wadanda alkiyama zata riske su alhali suna raye…
Wanda ya ruwaito hadisin: Ahmad ne ya rawaito shi
Hasan ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Lallai cewa yana daga mafi sharrin mutane wadanda alki…
Bayanin hadisin: Lallai cewa yana daga mafi sharrin mutane wadanda alki…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana bada labari game da mafi sharrin mutane, cewa sune wadanda alkiyama zata tsaya akansu alhali su suna raye, da wadanda suke daukar kaburbura masallatai, suna sallah a wurinsu suna kuma kallonsu..
Koyarwar hadisin: Lallai cewa yana daga mafi sharrin mutane wadanda alki…
- Haramcin gina masallatai akan kaburbura; domin hakan hanyace zuwa ga shirka.
- Haramcin sallah a wurin kaburbura koda ba tare da gini ba; domin masallaci suna ne ga abinda ake sujjada a cikinsa koda babu gini a wurin.
- Wanda ya riki kaburburan salihai masallatai dan yin sallah a wurin to shi yana daga mafi sharrin mutane, koda ya yi ikirarin cewa manufarsa neman kusanci zuwa ga Allah - Madaukakin sarki -.
Rukunan :
ILIMIN AƘIDA
· Imani da Ranar Lahira
· ALAMOMIN TASHIN KIYAMA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله
Subhanallah - Tsarkin Allah